Labaran Duniya View all

Shiri Na Musamman View all

‘Mutane da yawa ba su san suna da makanta ba’

Wani bincike da aka yi kan cutar dusashewar gani wato Glaucoma, a Najeriya, ya nuna cewa mutane da dama na da cutar ba…

Masu kitso za su fara gano tabon cin zarafi a kan mata

Masu kitso za su fara gano tabon cin zarafi a kan mata

Ana horas da masu gyaran gashi don gano alamun da ke nuna ko abokan zaman waɗanda suke yi wa kitso sun musguna musu.…

‘Na yi ɓarin ciki sau biyar saboda magagin baccin mijina’

‘Na yi ɓarin ciki sau biyar saboda magagin baccin mijina’

Lindsey Roberts wacce bazawara ce a yanzu, ta ce sau biyar tana barin ciki saboda dukan da mijinta Andrew yake yi mata a…

Wata mai ciwon ajali tana nema wa mijinta matar aure

Wata mai ciwon ajali tana nema wa mijinta matar aure

Wata marubuciya da ta gamu da sankarar mahaifa kuma likitoci suka ce ta ajali ce, ta rubuta taƙaitaccen kundin halayen mijinta ta yadda…

Alhazai Radio Quran Live

Siyasa View all

Wata kungiya a jihar Kaduna a Najeriya na faman karbar sa-hannun jama’ar yankin arewacin jihar domin yi wa sanatan da ke wakiltar su kiranye bisa gazawa. Sanata Sulaiman…

Daruruwan masu zanga-zanga ne suka taru a gaban shiga majalisar dokokin Najeriya, da ke babban birnin kasar Abuja, inda suke neman a janye dakatarwar da aka yi wa…

More on Siyasa

Jam’iyyar PDP ta yi wa APC mai mulki baki

Jam’iyyar PDP ta yi wa Buhari barka da zuwa

INEC ta fitar da jadawalin zaben 2019

Makala View all

FAHIMTA FUSKA: Sheikh Ibrahim Khalil

FAHIMTA FUSKA: Sheikh Ibrahim Khalil

Assalam Malam, game da amsar da ka bayar cewa, Ibin Taimiyya na daya daga cikin Malaman da ya baiwa Mauludi kariya, a tawa fahimtar gaskiya…

Wasanni View all

Mata ba zai buga sauran wasannin Man Utd ba

Mata ba zai buga sauran wasannin Man Utd ba

Dan wasan tsakiya na Manchester United Juan Mata ba zai buga wasannin da suka ragewa kungiyar ba saboda tiyatar da aka yi masa a cinyarsa. An yi wa…

Arsenal na fuskantar babban kalubale – Wenger

Arsenal na fuskantar babban kalubale – Wenger

Kocin Arsenal Arsene Wenger ya ce suna fuskantar “babban kalubale” wajen cancantar shiga gasar cin kofin Zakarun Turai, yana mai cewa babu abin dsa ya sauyawa game da…

Manchester City ta kusa kai wa gaci

Manchester City ta kusa kai wa gaci

Manchester City ta karfafa matsayinta na kasance a sawun ‘yan hudu na gasar Premier bayan ta doke Southampton da ci 3-0. Dan wasan da ya sha fama da…

Kimiya da Fasaha View all

Kamfanin Twitter ya rufe shafukan ‘yan ta’adda 377,000

Kamfanin Twitter ya rufe shafukan ‘yan ta’adda 377,000

Kamfanin Twitter ya ce ya rufe shafukan mutane akalla 636,248 daga tsakiyar shekarar 2015. Kamfanin ya kara da cewa ya kulle kusan shafuka 377,000 na…

Pakistan na son Facebook ta taimaka wajen yakar batanci

Harin iska mai guba ya jikkata fararen hula a Iraqi