Home » Archives by category » Ilimi

‘Idan kana son shaidar digirinmu sai ka iya ninkaya’

‘Idan kana son shaidar digirinmu sai ka iya ninkaya’

Ɗaya daga cikin shahararrun jami’o’in China, Tsinghua ta faɗa wa ɗalibanta cewa sai sun iya ninƙaya kafin su samu shaidar kammala karatun digirin jami’ar. Tsinghua wadda ake kira Harvard ta Gabas, ta tsai da shawarar cewa dole sai manyan haziƙan ƙasar sun yi zarra a fagen ninƙaya. Labarin dai ya watsu a shafukan sada zumunta […]

‘Ilimi ya tabarbare a Niger’

‘Ilimi ya tabarbare a Niger’

Wani bincike da ma’aikatar ilimi a Jamhuriyar Niger ta yi, ya nuna cewa ilimi ya tabarbare a kasar inda mahukunta ke cewa malaman makaranta ma ba su da ilimin da ya kamata su samu kafin su fara koyarwa. Ministan Ilimin firamaren kasar, Dakta Mammadu Dauda Marta, ya ce suna son su tantance wadanda ke koyarwa […]

Wata Kungiya Ta Shirya Taron Samarwa Makarantun Jihar Borno Tsaro

Wata Kungiya Ta Shirya Taron Samarwa Makarantun Jihar Borno Tsaro

WASHINGTON DC — Wata cibiyar bincike dake babban birnin tarayyar Najeriya, wato Abuja ta gudanar da taron yini guda da masu ruwa da tsaki kan harkokin ilimi a jihar Borno kan hanyoyin kare dalibai da malamansu daga firamare zuwa sakandare daga hare-haren kungiyar Boko Haram. Kungiyar ta gayyato masu fada a ji kan harkokin ilimi […]

‘Yan Gudun Hijira Sun Koka Akan Ilimin ‘Ya’yansu

‘Yan Gudun Hijira Sun Koka Akan Ilimin ‘Ya’yansu

WASHINGTON, DC — Malam Sani Baga daya daga cikin magidanta kimanin arba’in, wadanda ke samun mafaka a yankin Hotoro, dake Kano, ya bayana yadda yaruwarsa ke fiya da ‘ya’yansa guda ashirin, yace har yanzu batun makarantar shike ci masu tuwo a kwarya. Yanzu haka dai gamayyar ayarin ma’aikatan hukumomin bada agajin a Kano, guda shida […]

Makarantar Al’ameen ta yaye dalibai 15 da suka sauke Alkur’ani

Makarantar Al’ameen ta yaye dalibai 15 da suka sauke Alkur’ani

Makarantar Madarasatu Ameenul Islamiyya wadda aka fi sani da Al’ameen da ke Hayin Banki, a Kaduna ta yaye dalibai 15 da suka hada da maza biyu da mata 13 a ranar Lahadin da ta gabata a dakin taro na Arewa House da ke Kaduna. Da yake jawabi a wajen taron, shugaban makarantar, Malam Yusuf H. […]