Home » Archives by category » Kasuwanci

CBN ya rage farashin dala

CBN ya rage farashin dala

Babban Bankin Najeriya (CBN), ya rage farashin dalar Amurkar da yake sayar wa mutane daga N375 zuwa N360. A wani sako da bankin ya wallafa a shafinsa na Twitter a ranar Litinin, ya ce zai fara sayar wa bankuna dala akan Naira 357 inda su kuma bankunan kasar za su fara sayar wa ga mutane […]

Ba mu damu da barazanar Trump ba — OPEC

Ba mu damu da barazanar Trump ba — OPEC

A baya-bayan nan, wasu manyan kasashe da ke kan gaba ta fuskar sayen man fetur irin su Amurka da China sun bayyana aniyar sauya hanyoyin da suke samun makamashi ga masana’antunsu. Ga misali Amurka ta ce za ta dogara kan man da za ta rika haka a cikin gida da kuma wanda tuni ta saya […]

‘Ba komawar Buhari ce ta sa tashin hannun jari ba’

‘Ba komawar Buhari ce ta sa tashin hannun jari ba’

Darajar kasuwar hannayen jari a Nijeriya ta cira sama a baya-bayan nan, abin da masana ke alaƙantawa da ƙudurin gwamnatin ƙasar na fara aiwatar da tsarin bunƙasa tattalin arziƙi na taƙaitaccen wa’adi. Wani dillali a kasuwar hannun jarin Nijeriya da ke Lagos, Dr. Ƙasimu Garba Kurfi ya ce darajar hannayen jarin manyan kamfanoni masu hulɗa […]

Bankunan Najeriya za su kwace kamfanin Etisalat

Bankunan Najeriya za su kwace kamfanin Etisalat

Wasu daga cikin bankunan Najeriya sun ce za su kwace ikon tafiyar da kamfanin wayar salula na Etisalat da ke kasar bayan ya kasa biyan bashin da ya karba a wurin su. A ranar Alhamis ne dai Farfesa Umar Danbatta, shugaban hukumar da ke sa ido kan harkokin sadarwa da shugaban babban bankin Najeriya da […]

Dala ta fara sauka a kasuwar bayan fage

Dala ta fara sauka a kasuwar bayan fage

Farashin dala ya fadi sosai a karon farko a kasuwannin bayan fage na NAjeriya, kasa da mako guda bayan da babban bankin kasar CBN, ya bayyana matakin bunkasa samar da ita ga masu nema a bankuna. Matsalar karancin dala a bankunan Najeriya wanda sakamakon rashin wadatar kudaden kasashen wajen a CBN, ya sa dalar ta […]

Matasa sun kai harin ramuwar-gayya kan ofishin MTN

Matasa sun kai harin ramuwar-gayya kan ofishin MTN

Wasu masu zanga-zanga a Najeriya sun kai wa ofishin kamfanin wayar sadarwa na MTN hari a Abuja, babban birnin kasar. Masu zanga-zangar sun kai hari ne don nuna fushinsu a kan hare-haren kin jinin baki da aka kai wa baki da suka hada da ‘yan Najeriya a Afirka ta Kudu. Duk da cewa ba su […]

CBN ya fitar da sabbin manufofin kudin kasashen waje

CBN ya fitar da sabbin manufofin kudin kasashen waje

Babban bankin Najeriya, CBN, ya sanar da cewa ya fitar da wadansu sababbin manufofin musayar kudaden waje. A karkashin sabon tsarin, Babban Bankin ya ce zai kara yawan kudaden wajen da ya ke bai wa banunan kasar da nufin saukakawa ‘yan Najeriya masu bukatar zuwa asibiti a wasu kasashen, da masu karatu a wasu kasashen […]

Mace ta zama shugabar wani banki a Saudiyya

Mace ta zama shugabar wani banki a Saudiyya

Wani babban banki a Saudiyya ya nada mace a mastayin shugabarsa, mako guda bayan da aka nada wata mata a matsayin shugabar kasuwar hada-hadar hannayen jarin kasar. Bankin Samba ya bayyana cewa tuni har Rania Mahmoud Nashar, ta fara aiki a ranar Lahadi. Kwanaki uku kafin wannan nadi ne, aka nada Sarah al-Suhaimi a matsayin […]

Kashi 20 Cikin 100 Na Kudin Nijeriya Jabu Ne – Obadia Mailafiya

Kashi 20 Cikin 100 Na Kudin Nijeriya Jabu Ne – Obadia Mailafiya

Dakta  Obadia Mailafiya, tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Nijeriya, ya ce, kimanin kashi 20 cikin 100 na tsabar kudin Naira da ake kashewa a Nijeriya na jabu ne. Mailafiya, ya shaida wa manema labarai cewa hakan na barazana ga tattalin arzikin kasar, wanda tuni ya fada mawuyacin hali. A cewarsa ma’aikatan babban bankin kasar na […]

Yadda rikicin Kudancin Kaduna ke tsorata masu zuba jari

Yadda rikicin Kudancin Kaduna ke tsorata masu zuba jari

Tashe-tashen hankulan da suke faruwa a tsakanin mazauna yankin Kudancin Jihar Kaduna da suke kawo barazana ga tsaro tare da haifar da kashe-kashen mutanen da ake zargin ’yan bindiga na aikatawa a wasu kananan hukumomi a yankin na matukar jawo koma-baya ga harkokin kasuwanci da tattalin arzikin yankin. Rikici na baya-bayan nan ya samo asali […]