Home » Archives by category » Kimiya da Fasaha

Kamfanin Twitter ya rufe shafukan ‘yan ta’adda 377,000

Kamfanin Twitter ya rufe shafukan ‘yan ta’adda 377,000

Kamfanin Twitter ya ce ya rufe shafukan mutane akalla 636,248 daga tsakiyar shekarar 2015. Kamfanin ya kara da cewa ya kulle kusan shafuka 377,000 na mutanen da ke rura wutar ta’addanci a karshen shekarar da ta gabata An samu kari a kan shafukan da suka rufe na ‘yan ta’adda gabanin wannan lokaci, ko da yake […]

Pakistan na son Facebook ta taimaka wajen yakar batanci

Pakistan na son Facebook ta taimaka wajen yakar batanci

Kasar Pakistan ta nemi shafin sada zumunta na Facebook ya taimaka wajen binciken yada ababen batanci. Kasar Pakistan ta ce ta bukaci shafin sada zumuntan ya taimaka wajen binciko “kalaman batanci” wadanda ‘yan kasar Pakistan ke yadawa a shafukan na Facebook. A cewar Ministan cikin gidan kasar, Chaudhry Nisar, ya ce kasart Pakistan za ta […]

Harin iska mai guba ya jikkata fararen hula a Iraqi

Harin iska mai guba ya jikkata fararen hula a Iraqi

Fararen hula 12 ne suka samu raunuka a kasar Iraqi, a wani harin da aka bayyana cewa na sinadarin iskar gas mai guba ce a kan birnin Mosul. An harba wasu rokoki ne a birnin wanda har yanzu mayakan IS ke iko da bangaren yammacinsa, ko da yake, ya zuwa yanzu ba a ce ga […]

Shin ya kamata a sanya ido kan shafukan sada zumunta?

Shin ya kamata a sanya ido kan shafukan sada zumunta?

Batun sanya ido kan yadda ake amfani da shafukan sada zumunta na zamani a Najeriya al’amari ne da ke saurin tayar da jijiyoyin wuya, saboda yadda aka samu sabanin fahimta a kansa. ‘Yan kasar da dama na ganin sanya ido kan shafukan na sada zumunta wani yunkuri ne na danne hakkin da kundin tsarin mulki […]

Maganin zazzabi mai tasiri kan cutukan jima’i

Maganin zazzabi mai tasiri kan cutukan jima’i

Wani magani da aka bai wa mata masu juna biyu a kasashe 35 domin kare su daga kamuwa da cutar zazzabin cizon sauro, an gano kuma cewa yana ba da kariya ga cutukan da ake iya dauka a wajen jima’i. Binciken ya ce maganin ka iya yin tasiri kan cuta biyu da ke da hatsari […]

Wanne tasiri shafukan sada zumunta ke yi a rayuwarku?

Wanne tasiri shafukan sada zumunta ke yi a rayuwarku?

A ranar Litinin ne aka bude wani babban taro a kan kafofin sadarwa na zamani, wato social media, a Legas, babban birnin kasuwancin Najeriya. Taron dai kan tattaro masana, da masu fafutuka, da masu kirkira, da ma ‘yan kasuwa, don su tattauna sabbin tunani da ci gaban fasaha da yadda za a iya amfani da […]

Masana falaƙi sun ce sun gano wasu duniyoyi

Masana falaƙi sun ce sun gano wasu duniyoyi

Masana falaƙi sun ce sun gano wasu duniyoyi da ke kewaya wani tauraro mai nisa, wanda kuma ke da yanayin da za iya rayuwa a cikinsa. Masanan, wadanda suka fito daga kasashe daban-daban, ciki har da Amurka da Burtaniya da Belgium, sun ce sun gano duniyoyin bakwai ne, wadanda kowace girmanta ya kai duniyar da […]

Alphabet Ya Sake Yiwa Amazon Tazara Da Sabon Na’urar Sa Ta Google Assistant

Alphabet Ya Sake Yiwa Amazon Tazara Da Sabon Na’urar Sa Ta Google Assistant

Kamfanin Alphabet wanda ya kirkiro wata sabuwar na’urar amsa kuwwa ta Google yayi wa Amazon tazarar da wani da tasu na’urar da aka fi sani da Alexa. Sai dai masana na magana kana wacce riba kamfanin Google ke dashi akan takwarar ta wato Amazon? Kamfanin ya fara rarraba sabuwar na’urar mai sarrafa lamari na gidaje, […]

Kimiyya: Za a gudanar da zanga-zanga a Amurka

Kimiyya: Za a gudanar da zanga-zanga a Amurka

Shugaban kungiyar masu bincike mafi girma a duniya, ya nuna goyon bayansa kan wata zanga-zanga da aka shirya yi a birnin Washington saboda matakin da shugaba Trump ya dauka na nuna rashin amincewa da binciken kimiyya. Shugaban kungiyar Rush Holt ya bayyana goyon bayan shi ga gangamin da za a yi a watan Afrilun shekarar […]

Zuckerberg ya ce ana kafar-ungulu ga tsarin dunkulewar duniya

Zuckerberg ya ce ana kafar-ungulu ga tsarin dunkulewar duniya

A wata hira da ya yi da BBC, Mr Zuckerberg ya ce labaran kanzon-kurege da ra’ayoyi masu raba kawunan jama’a da kuma irin bayanan da ake aikawa mutum ta shafukan zumunta bisa bayanan mu’amalarsa a intanet suna yin illa ga jama’a. Ya kara da cewa bunkasar harkokin duniya ta sa an bar mutane a baya, […]

An ci Facebook tarar dala miliyan 500 a Amurka

Masu taimaka wa alkali yanke hukunci sun samu kamfanin Oculus, wanda Facebook ya saya a shekarar 2014, da laifin saba yarjejeniyar kwantiragin da ya kulla da kamfanin Zenimax. An kulla yarjejeniyar ce a lokacin da yake kaddamar da na’urarsa ta saurare da kallon wasannin video wadda ake sakalawa a ka. Kamfanin Oculus ya ce bai […]

Apple ya janye manhajar jaridar New York Times daga China

Apple ya janye manhajar jaridar New York Times daga China

Kamfanin Apple ya janye jaridar New York Times daga jerin manhajojin da yake samarwa a China bayan mahukuntan kasar sun gabatar da bukatar hakan. Jaridar ta bayyana wannan a matsayin wani yunkurin hana masu karatu a China samun abin da ta kira labaran gaskiya da babu son zuciya. Kamfanin Apple ya ce an sanar da […]