Home » Archives by category » Lafiya

Sankarau na yaduwa a yankunan Sokoto

Sankarau na yaduwa a yankunan Sokoto

A yayin da cutar sankarau wadda ta hallaka daruruwan rayuka a Najeriya ta fara lafawa a yankunan da tafi kamari, bayanai na nuna cewa ana samun karuwar bullar cutar a wasu yankunan da babu ita da farko. A jihar Sokoto, daya daga cikin jihohin da annobar ta shafa, mazauna wasu yankunan karkara na ci gaba […]

Annobar sanƙarau ta kashe mutum 140 a Nigeria

Annobar sanƙarau ta kashe mutum 140 a Nigeria

Gwamnatin Nijeriya ta tabbatar da mutuwar kimanin mutum 140 sakamakon ɓarkewar cutar sanƙarau a wasu jihohin ƙasar. Ta ce a jihar Zamfara ce cutar ta fi ƙamari, inda ta yi sanadin mutuwar mutum 86, baya ga ƙarin wasu 590 da ke jinya sakamakon kamuwa da sanƙarau. Daraktan taƙaita yaɗuwar cutuka a ma’aikatar lafiya ta tarayyar […]

An soma yunƙurin kawar da annobar shawara a Brazil

An soma yunƙurin kawar da annobar shawara a Brazil

Hukumomin Rio de Janeiro a Brazil sun bayyana aniyar yi wa daukacin al’ummar jihar riga-kafi, yayin da ƙasar ke fama da annobar shawara mafi muni cikin shekaru. Ana buƙatar allurar riga-kafi miliyan 12 kuma gwamnati ta ce ta ƙuduri aniyar kammala aikin nan da ƙarshen shekara. Ba a samu rahoton ɓullar shawara a jihar ta […]

Ma’aikatan agaji na fuskantar cin zarafi ciki har da Fyade

Ma’aikatan agaji na fuskantar cin zarafi ciki har da Fyade

Ma’aikatan agaji na aiki a wuraren da suka fi hadari a duniya, kazalika suna fuskantar barazanar abubuwa da yawa da suka hada da harbin harsasai da bama-bamai da kuma fargabar yin garkuwa da su. To sai dai kuma baya ga wadannan kalubale da suke fuskanta a yayin aikinsu, akwai kuma wata babbar barazana ta cin […]