Home » Archives by category » Makala

FAHIMTA FUSKA: Sheikh Ibrahim Khalil

FAHIMTA FUSKA: Sheikh Ibrahim Khalil

Assalam Malam, game da amsar da ka bayar cewa, Ibin Taimiyya na daya daga cikin Malaman da ya baiwa Mauludi kariya, a tawa fahimtar gaskiya baka fahimce shi ba ne. Dalilina shi ne yana daya daga cikin sahun Malaman da suka bada fatawar cewa, Mauludi bidi’a ne kai tsaye. Kazalika maganar lada da ka ce […]

Me ya sa ake son yin dokar hana ‘talaka futuk’ aure da yawa?

Me ya sa ake son yin dokar hana ‘talaka futuk’ aure da yawa?

Auren mace fiye da daya wata al’ada ce wadda ta samu karbuwa a Najeriya, amma wani shugaban addinin Musuluncin kasar yana so a yi dokar da za a dinga hakan kan tsari. Me yasa ake son yin dokar hana auren mata da yawa? Ana son yin wannan doka ne saboda irin yadda mazan da ba […]

An Yi Taron Neman Zaman Lafiya Tsakanin Fulani Makiyaya da Manoma a Naija

An Yi Taron Neman Zaman Lafiya Tsakanin Fulani Makiyaya da Manoma a Naija

WASHINGTON D.C. — Mahalarta taron sun tattauna kan yadda za’a shawo kan matsalar yin garkuwa da mutane domin neman kudin fansa da satar shanu da kuma ‘yan bindiga dake hallaka jama’a. Jihar na fama da matsalolin tsaro a ‘yan kwanakin nan inda mutane da dama suka rasa rayukansu tare da dukiyoyinsu, ko da yake hukumomi […]

FAHIMTA FUSKA: Sheikh Ibrahim Khalil

FAHIMTA FUSKA: Sheikh Ibrahim Khalil

To ai ba duk Farfesa ne ya iya rubutu ba, mafiya yawan ‘yan Sakandire ma sun fi wasu Farfesan da dama iya yin rubutu mai kyau. Don haka iya rubutu ba wani abu ne mai muhimmi cancan ba, fahimta da ilmi su ne mafi muhimmanci. Misali, Ibin Hajar wanda ya yi sharhin Buhari Fatahul Bari, […]