Home » Archives by category » Mujalla

Kun san sirrin kifi mai kyalkyali?

Kun san sirrin kifi mai kyalkyali?

Sun sha rasa iyayensu mata, ta yadda a wasu lokuta kaya mara kyau kan yi magana da harshen Ingilishi. Daukacinsu ana yi musu lakabi da zayyanar kifin majigin takala (Nemo). Gaskiyar lamari: fim din zayyanar majigin kifin zanen takala na dauke da sautin da ke nuni da kimiyyar nazarin halittu. Amma akwai nau’ukan daban-daban har […]

Shin kun san dalilin da ya sa mutane ke sanya tufafi?

Shin kun san dalilin da ya sa mutane ke sanya tufafi?

Ya shafe shekara 10 a gidan kurkuku saboda fita tsirara a bainar jama’a baya ga cewa an sha tsare shi. Gough, wanda ke da lakabin “mai yawo tsirara,” ya fi son tafiya a tumbur lokacin yanayin zafi. Ba shi da wani hadari ko cutarwa ga al’umma, amma tafiyar da yake zigidir daga John o’Groats zuwa […]

Ko kun san tsirrai na ji da gani da shakar wari ko kamshi?

Ko kun san tsirrai na ji da gani da shakar wari ko kamshi?

Wannan ba gurguwar fahimta ba ce game da kimiyyar halittu. Schultz farfesa ne a bangaren kimiyyyar nazarin tsirrai a Jami’ar Missouri da ke Kolombiya, kuma ya shafe shekara 40 yana gudanar da bincike kan mu’amalar tsirrai da kwari. Kwararre ne a fanninsa. Sabanin haka ma, ya bijiro da muhimmin al’amari wajen fahimtar danginmu masu ganye, […]