Home » Archives by category » Nishadi

Kuskuren da aka yi wajen karrama fim din da ya yi fice

Kuskuren da aka yi wajen karrama fim din da ya yi fice

Fim din ‘Moonlight’ ne ya lashe kyautar fim din da ya fi kowanne kyawun hotuna a 2017, da ake yi wa taken ‘Oscar Awards’, sabanin sanarwar da fitacciyar jarumar fim din nan ‘yar Amurka, Faye Dunaway ta yi da farko cewa ‘La La Land’ ne ya ci kyautar. Da farko dai sai da aka damka […]

Pakistan ta haramta fim ɗin Shah Rukh Khan

Pakistan ta haramta fim ɗin Shah Rukh Khan

Hukumomin Pakistan sun haramta fitar da wani sabon fim mai suna Raees na fitaccen tauraron Indiya, Shah Rukh Khan. An ranar 2 ga watan Fabrairu aka tsara fitar da fim ɗin a Pakistan wanda kuma ya ƙunshi jarumi Mahira Khan ɗan ƙasar Pakistan. Babbar hukumar tantance fina-finai ta Pakistan ba ta bayar da wani bayani […]

Burina In Yi Fim Da Priyanka Chopra – Rahama Sadau

Burina In Yi Fim Da Priyanka Chopra – Rahama Sadau

Rahama Sadau na daya daga cikin ’yan fim din Hausa da ke tashe. Haifaffiyar Jihar Kaduna ce ita. Baya ga kwarewarta wajen wasa kuma ta kasance gwana wajen iya magana da harshen Indiyanci, kamar kuma yadda ta kasance gwana wajen iya taka rawa. A kwanakin baya ne kafar watsa labarai ta intanet, Premium Times ta […]