Home » Archives by category » Siyasa

Ana shirin yi wa sanata kiranye a Kaduna

Ana shirin yi wa sanata kiranye a Kaduna

Wata kungiya a jihar Kaduna a Najeriya na faman karbar sa-hannun jama’ar yankin arewacin jihar domin yi wa sanatan da ke wakiltar su kiranye bisa gazawa. Sanata Sulaiman Hunkuyi dai na wakiltar arewacin jihar ta Kaduna a majalisar dattawan kasar. Kungiyar ta masu son yi wa sanatan kiranye ta ce kawo yanzu ta samu nasarar […]

Ana zanga-zangar adawa da dakatar da Ndume

Ana zanga-zangar adawa da dakatar da Ndume

Daruruwan masu zanga-zanga ne suka taru a gaban shiga majalisar dokokin Najeriya, da ke babban birnin kasar Abuja, inda suke neman a janye dakatarwar da aka yi wa Sanata Ali Ndume wanda ke wakiltar Borno ta Kudu. A makon da ya gabata ne majalisar dattawan kasar ta dakatar da Sanata Ndume har tsawon wata shida, […]

Jam’iyyar PDP ta yi wa APC mai mulki baki

Jam’iyyar PDP ta yi wa APC mai mulki baki

Babbar jam’iyyar adawa a Nijeriya PDP ta ce babu mamaki nan da shekara mai zuwa annobar da ta same ta, ka iya auka wa jam’iyyar APC mai mulki. Shugaban wani tsagi na jam’iyyar ta ƙasa, Alhaji Ahmed Muhammad Maƙarfi ya ce a jira daga farkon shekarar 2018 a ga irin juye-juyen siyasar da za su […]

Jam’iyyar PDP ta yi wa Buhari barka da zuwa

Jam’iyyar PDP ta yi wa Buhari barka da zuwa

Jam’iyyar PDP da ke hamayya a Najeriya ta yi wa shugaban kasar Muhammadu Buhari barka da dawowa gida daga jinyar da ya yi a Ingila. Wata sanarwa da PDP bangaren Sanata Ahmed Makarfi suka fitar, ta yi addu’ar Allah ya kara wa shugaban kasar sauki a kan cutar da yake fama da ita. Ta ce: […]

INEC ta fitar da jadawalin zaben 2019

INEC ta fitar da jadawalin zaben 2019

Hukumar zaben Najeriya, INEC ta fitar da jadawalin zaben kasar na shekarar 2019. Wata sanarwa da kakakin hukumar Nick Dazang ya aike wa BBC ta ce za a gudanar da zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dokokin tarayya ranar Asabar, 16 ga watan Fabrairu. A cewar Mr Dazang, za a yi zaben gwamnoni da […]

Gwamnan Bauchi Ya Tsige Mai Tallafa Masa Kan Harkokin Dalibai

Gwamnan Bauchi Ya Tsige Mai Tallafa Masa Kan Harkokin Dalibai

Gwamnan Jihar Bauchi Muhammad Abdullahi Abubakar ya umurci da a gaggauta dakatar da mai tallafa masa na musamman kar harkokin dalibai, Kwamared Muhammad Ibrahim Jibo nan take a bisa zarginsa da ake yi da aikata manyan laifuka. Bayanin hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa daga gidan gwamnatin jihar wacce Sakataren Gwamna, Alhaji Bello Shehu […]

Gwamna Gaidam Ya Yi Shagube Ga ‘Yan Siyasar Yobe

Gwamna Gaidam Ya Yi Shagube Ga ‘Yan Siyasar Yobe

Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Ibrahim Gaidam ya bayyana cewa yana fadi-tashin ganin cewar mutumin da zai gaji kujerar da yake kai idan Allah ya kai mu shekarar 2019, dole ya kasance mutum nagari wanda yake da kyakkyawar manufa ga al’ummar jihar baki daya. “Saboda haka, ba za mu taba lamunta da mayaudaran ‘yan siyasa ba […]

Rikicin PDP: Jonathan Ya Goyi Bayan Sheriff, Bangaren Makarfi Sun Sa Zare

Rikicin PDP: Jonathan Ya Goyi Bayan Sheriff, Bangaren Makarfi Sun Sa Zare

Rikicin jam’iyyar PDP ya sake daukar sabon salo tun bayan da Tsohon Shugaban Kasa, Dakta Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana cikakken goyon bayansa ga tsagin shugabancin jam’iyyar bangaren Ali Modu Sheriff a makon nan. Jonathan ya ayyana goyon baya nasa ne yayin karbar tawagar Ali Modu Sheriff a gidansa da ke Abuja, inda aka jiyo […]

Matan Arewa Na PDP Sun Mara Wa Modu Sheriff Baya, In ji Hajiya Kulu Rabah

Matan Arewa Na PDP Sun Mara Wa Modu Sheriff Baya, In ji Hajiya Kulu Rabah

Wata hadaddiyar kungiyar Matan Arewa da ke goyon bayan jam’iyyar PDP a Nijeriya sun bayyana zahirin goyon bayansu, tare da amincewa ma tafiya ta Shugabancin na Sanata Ali Modu Sheriff bayan da wata kotun daukaka kara da ke Fatakwal a jihar Ribers ta tabbatar masa da shugabancin jam’iyyar na kasa. Jagoran Majalisar Matan Arewa ta […]

Zabe: An Dauki Matakan Tsaro a Jihar Gombe

Zabe: An Dauki Matakan Tsaro a Jihar Gombe

WASHINGTON D.C. — Rahotanni daga hukumomin biyu sun tabbatar da cewa an tanadar da duk abubuwan da suka wajaba domin gudanar da wannan zaben. Mr. K.K Lubo, shi ne kwamishinan labarai da hulda da jama’a, a hukumar zaben jihar Gombe, ya kuma ce gobe da 8 na safe ya kamata a fara zabe, ana kuma […]

Bamu Da Sha’awa a Rikicin Jam’iyyar PDP, Inji APC

Bamu Da Sha’awa a Rikicin Jam’iyyar PDP, Inji APC

Jam’iyyar APC tace bata da wata sha’awa a rikicin jam’iyyar adawa wato PDP, wanda ma hakan ne yasa taki cewa komai akan zarge zargen da jam’iyyar ta PDP take yi mata saboda girmama hukuncin bangaren shari’a. A jawabin da publicity secretary ya sanya wa hannu, Bolaji Abdullahi ya musanta duk wani zargi da bangaren Sanata Makarfi […]

Rikicin PDP: Jonathan Ya Amince da Bangaren Shariff

Rikicin PDP: Jonathan Ya Amince da Bangaren Shariff

Tsohon shugaban Nigeria Goodluck Ebele Jonathan a jiya ya amince da bangaren Sanata Ali Modu Shariff a matsayin shugaban Jam’iyyar ta Peoples Democratic Party (PDP) na kasa. Wannan yazo a dai dai lokacin da bangarori daban daban na PDP wadanda suka hada da bangaren majalisar kasa, gwamnoni, kwamitin dattawa na PDP da sauran manyan jam’iyya […]

PDP: Kwamitin Riko Zai Tattauna Yiwuwar ‘Daukaka ‘Kara a Kotun Koli

PDP: Kwamitin Riko Zai Tattauna Yiwuwar ‘Daukaka ‘Kara a Kotun Koli

WASHINGTON, DC — Kama daga ‘yan Majalisa da tsoffin Gwamnoni da Ministoci na jam’iyyar PDP na nuna goyon baya ga kwamitin riko na jam’iyyar karkashin Sanata Ahmed Makarfi, da kotun ‘daukaka ‘kara ta sauke daga mukami ta hanyar haramta taron da ya ‘daura kwamitin kan aiki da tabbatarwa Ali Modu Shariff hakkin shugabancin jam’iyyar. Sai […]

APC Ta Nada Kwamitin Suhunta ‘Yan Jam’iyyar

APC Ta Nada Kwamitin Suhunta ‘Yan Jam’iyyar

Shugabannin  jam’iyyar APC sun nata sabon  kwamiti domin shirya wadansu ‘ya’yan jam’iyyar  da ba sa ga maciji a tsakaninsu. Jam’iyyar ta ce ta yi hakanne domin hada kan ‘ya’yan jamiyyyar a jihohin da ake da matsaloli tsakanin jiga-jigan ‘ya’yan  jam’iyyar. Ana dai samun irin wadannan matsalolin akalla jihohi 12 da jam’iyyar ke fama da su. […]

Akwai Alamun PDP Ce Za Ta Lashe Zaben 2019, Cewar Jonathan

Akwai Alamun PDP Ce Za Ta Lashe Zaben 2019, Cewar Jonathan

Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya Dakta Goodluck Ebele Jonathan ya ce, har yanzu jam’iyyar PDP na da karfi kuma za ta iya samun nasara a zaben shekarar 2019. Jonathan, ya ce, duk da rashin nasarar da Jam’iyyar PDP ta yi a zaben 2015 ba zai karya lagon jam’iyyar ba, a yanzu matakan da  jam’iyyar ta ke […]