Home » Archives by category » Tattaunawa

Ba Zan Runtsa Ba, Har Sai An Fatattaki Handama Da Babakere

Ba Zan Runtsa Ba, Har Sai An Fatattaki Handama Da Babakere

FARFESA YUSUF USMAN, shi ne Babban Sakataren Ma’aikatar Inshorar Lafiya Ta Kasa (NHIS), a tattaunawarsa da LEADERSHIPHAUSA, ya yi tsokaci kan irin badakalar da aka tafka a ma’aikatar tsawon shekaru, tun daga batun cin hanci, rashawa, handama, babakare. Har ila yau da matakan da ya dauka na kawo karshen matsalar, da kuma yadda ‘yan Nijeriya […]

Akwai alheri wajen shigo da kaya ta tashan ruwa – Tafida Mafindi

Akwai alheri wajen shigo da kaya ta tashan ruwa – Tafida Mafindi

Alhaji Isa Tafida Mafinda ya share shekara 30 yana aiki a hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa na Najeriya, wato NPA. A zantawarsa da Aminiya, ya yaba da sabon tsarin hana shigo da wasu manyan kaya ta kan iyakokin da ba na ruwa ba, inda ya bayyana dimbin alherin da ke cikin tsarin. Ga yadda […]

Burina In Yi Fim Da Priyanka Chopra – Rahama Sadau

Burina In Yi Fim Da Priyanka Chopra – Rahama Sadau

Rahama Sadau na daya daga cikin ’yan fim din Hausa da ke tashe. Haifaffiyar Jihar Kaduna ce ita. Baya ga kwarewarta wajen wasa kuma ta kasance gwana wajen iya magana da harshen Indiyanci, kamar kuma yadda ta kasance gwana wajen iya taka rawa. A kwanakin baya ne kafar watsa labarai ta intanet, Premium Times ta […]