Home » Posts tagged with » Abdullahi Umar Ganduje

Bikin Auren Zawarawan Kano Ya Ci Karo Da Tasgaro

Bikin Auren Zawarawan Kano Ya Ci Karo Da Tasgaro

‘Dokar Aure Ba Gudu Ba Ja Da Baya’ Ranar Lahadin da ta gabata ne Gwamnatin Kano ta yi bikin daura auren zawarawa 1,520 bayan gamuwa da tasgaro nan da can da ya hana gudanar bikin a baya. Bikin an gudanar ne a Masallatan Juma’a na Sarki, na Murtala da kuma na Khalifa Sheikh Muhammad Rabiu […]

Kotu ta daure mawakin Hausa Sadiq Zazzabi

Kotu ta daure mawakin Hausa Sadiq Zazzabi

Wata kotu a jihar Kanon Najeriya ta tura fitaccen mawakin Hausa Sadiq Zazzabi gidan kaso saboda wata sabuwar waka da ya fitar. An gurfanar da mawakin ne a gaban hukumar tace fina-finai ta jihar saboda zargin sabawa dokar da ta ce wajibi ne duk sabuwar wakar da za a fitar sai an gabatar da ita […]

An aurar da zawarawa sama da 1,500 a Kano

An aurar da zawarawa sama da 1,500 a Kano

Gwamnatin jihar Kano da ke arewacin Nigeria ta aurar da zawarawa mata da maza sama da 1,500 a karshen mako. Gwamnatin jihar ce ta dauki nauyi aurar da mutanen a wani yunkuri na ragewa iyayen da ba su da karfin aurar da ‘ya’yan su hidima, da kuma rage yawan marasa aure a jihar. Ba wannan […]

Dokar aure ba gudu ba ja da baya — Sarki Sanusi

Dokar aure ba gudu ba ja da baya — Sarki Sanusi

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu, ya ce dokar da yake son bujuro da ita kan aure a jihar ba gudu babu ja da baya. Sarkin wanda ya tabbatar da hakan, yayin jawabi a lokacin auren zawara 1500 da gwamnatin jihar Kanon ta gudanar, ranar Lahadi, ya ce, dokokin auren ne kawai za su taimaka […]