Home » Posts tagged with » Al Azhar

Ba zan yafa mayafi don ganawa da malami ba — Le Pen

Ba zan yafa mayafi don ganawa da malami ba — Le Pen

‘Yar takarar shugabancin kasar Faransa mai adawa da ‘yan gudun hijira, Marine Le Pen, ta soke wata ganawa da za ta yi da babban Malamin addinin Musulunci na kasar Lebanon, bayan ta ki yafa mayafi kamar yadda ya bukace ta. Ta ce ba ta ga dalilin da zai sa ta yafa mayafi don rufe kanta […]