Home » Posts tagged with » Ali Modu Shariff

Rikicin PDP: Jonathan Ya Goyi Bayan Sheriff, Bangaren Makarfi Sun Sa Zare

Rikicin PDP: Jonathan Ya Goyi Bayan Sheriff, Bangaren Makarfi Sun Sa Zare

Rikicin jam’iyyar PDP ya sake daukar sabon salo tun bayan da Tsohon Shugaban Kasa, Dakta Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana cikakken goyon bayansa ga tsagin shugabancin jam’iyyar bangaren Ali Modu Sheriff a makon nan. Jonathan ya ayyana goyon baya nasa ne yayin karbar tawagar Ali Modu Sheriff a gidansa da ke Abuja, inda aka jiyo […]

Matan Arewa Na PDP Sun Mara Wa Modu Sheriff Baya, In ji Hajiya Kulu Rabah

Matan Arewa Na PDP Sun Mara Wa Modu Sheriff Baya, In ji Hajiya Kulu Rabah

Wata hadaddiyar kungiyar Matan Arewa da ke goyon bayan jam’iyyar PDP a Nijeriya sun bayyana zahirin goyon bayansu, tare da amincewa ma tafiya ta Shugabancin na Sanata Ali Modu Sheriff bayan da wata kotun daukaka kara da ke Fatakwal a jihar Ribers ta tabbatar masa da shugabancin jam’iyyar na kasa. Jagoran Majalisar Matan Arewa ta […]

Bamu Da Sha’awa a Rikicin Jam’iyyar PDP, Inji APC

Bamu Da Sha’awa a Rikicin Jam’iyyar PDP, Inji APC

Jam’iyyar APC tace bata da wata sha’awa a rikicin jam’iyyar adawa wato PDP, wanda ma hakan ne yasa taki cewa komai akan zarge zargen da jam’iyyar ta PDP take yi mata saboda girmama hukuncin bangaren shari’a. A jawabin da publicity secretary ya sanya wa hannu, Bolaji Abdullahi ya musanta duk wani zargi da bangaren Sanata Makarfi […]

Rikicin PDP: Jonathan Ya Amince da Bangaren Shariff

Rikicin PDP: Jonathan Ya Amince da Bangaren Shariff

Tsohon shugaban Nigeria Goodluck Ebele Jonathan a jiya ya amince da bangaren Sanata Ali Modu Shariff a matsayin shugaban Jam’iyyar ta Peoples Democratic Party (PDP) na kasa. Wannan yazo a dai dai lokacin da bangarori daban daban na PDP wadanda suka hada da bangaren majalisar kasa, gwamnoni, kwamitin dattawa na PDP da sauran manyan jam’iyya […]

PDP: Kwamitin Riko Zai Tattauna Yiwuwar ‘Daukaka ‘Kara a Kotun Koli

PDP: Kwamitin Riko Zai Tattauna Yiwuwar ‘Daukaka ‘Kara a Kotun Koli

WASHINGTON, DC — Kama daga ‘yan Majalisa da tsoffin Gwamnoni da Ministoci na jam’iyyar PDP na nuna goyon baya ga kwamitin riko na jam’iyyar karkashin Sanata Ahmed Makarfi, da kotun ‘daukaka ‘kara ta sauke daga mukami ta hanyar haramta taron da ya ‘daura kwamitin kan aiki da tabbatarwa Ali Modu Shariff hakkin shugabancin jam’iyyar. Sai […]