Home » Posts tagged with » APC

Jam’iyyar PDP ta yi wa APC mai mulki baki

Jam’iyyar PDP ta yi wa APC mai mulki baki

Babbar jam’iyyar adawa a Nijeriya PDP ta ce babu mamaki nan da shekara mai zuwa annobar da ta same ta, ka iya auka wa jam’iyyar APC mai mulki. Shugaban wani tsagi na jam’iyyar ta ƙasa, Alhaji Ahmed Muhammad Maƙarfi ya ce a jira daga farkon shekarar 2018 a ga irin juye-juyen siyasar da za su […]

Gwamna Gaidam Ya Yi Shagube Ga ‘Yan Siyasar Yobe

Gwamna Gaidam Ya Yi Shagube Ga ‘Yan Siyasar Yobe

Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Ibrahim Gaidam ya bayyana cewa yana fadi-tashin ganin cewar mutumin da zai gaji kujerar da yake kai idan Allah ya kai mu shekarar 2019, dole ya kasance mutum nagari wanda yake da kyakkyawar manufa ga al’ummar jihar baki daya. “Saboda haka, ba za mu taba lamunta da mayaudaran ‘yan siyasa ba […]

Rikicin PDP: Jonathan Ya Goyi Bayan Sheriff, Bangaren Makarfi Sun Sa Zare

Rikicin PDP: Jonathan Ya Goyi Bayan Sheriff, Bangaren Makarfi Sun Sa Zare

Rikicin jam’iyyar PDP ya sake daukar sabon salo tun bayan da Tsohon Shugaban Kasa, Dakta Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana cikakken goyon bayansa ga tsagin shugabancin jam’iyyar bangaren Ali Modu Sheriff a makon nan. Jonathan ya ayyana goyon baya nasa ne yayin karbar tawagar Ali Modu Sheriff a gidansa da ke Abuja, inda aka jiyo […]

Bamu Da Sha’awa a Rikicin Jam’iyyar PDP, Inji APC

Bamu Da Sha’awa a Rikicin Jam’iyyar PDP, Inji APC

Jam’iyyar APC tace bata da wata sha’awa a rikicin jam’iyyar adawa wato PDP, wanda ma hakan ne yasa taki cewa komai akan zarge zargen da jam’iyyar ta PDP take yi mata saboda girmama hukuncin bangaren shari’a. A jawabin da publicity secretary ya sanya wa hannu, Bolaji Abdullahi ya musanta duk wani zargi da bangaren Sanata Makarfi […]

APC Ta Nada Kwamitin Suhunta ‘Yan Jam’iyyar

APC Ta Nada Kwamitin Suhunta ‘Yan Jam’iyyar

Shugabannin  jam’iyyar APC sun nata sabon  kwamiti domin shirya wadansu ‘ya’yan jam’iyyar  da ba sa ga maciji a tsakaninsu. Jam’iyyar ta ce ta yi hakanne domin hada kan ‘ya’yan jamiyyyar a jihohin da ake da matsaloli tsakanin jiga-jigan ‘ya’yan  jam’iyyar. Ana dai samun irin wadannan matsalolin akalla jihohi 12 da jam’iyyar ke fama da su. […]