Home » Posts tagged with » Arsenal FC

Arsenal na fuskantar babban kalubale – Wenger

Arsenal na fuskantar babban kalubale – Wenger

Kocin Arsenal Arsene Wenger ya ce suna fuskantar “babban kalubale” wajen cancantar shiga gasar cin kofin Zakarun Turai, yana mai cewa babu abin dsa ya sauyawa game da makomarsa a kungiyar. Kashin da Crystal Palace ta bai wa Arsenal da ci 3-0 ranar Litinin ya mayar da kungiyar a matsayi na shida, inda take bayan […]

Santi Cazorla ba zai kara wasa ba bana

Santi Cazorla ba zai kara wasa ba bana

Dan wasan tsakiya na kungiyar Arsenal Santi Cazorla ba zai sake wasa ba a kakar nan, saboda raunin da ya ji a kafa. Rabon Cazorla da wasa tun lokacin da ya fice daga fili yana dingishi a wasansu na cin Kofin Zakarun Turai na matakin rukuni, wanda suka yi da Ludogorets a Emirates a watan […]

Arsenal za ta karbi bakuncin Spur

Arsenal za ta karbi bakuncin Spur

Kugiyar mata ta Arsenal za ta karbi bakuncin Tottenham a zagaye na biyar na Gasar Kofin FA ta mata, yayin da ake shiga matakin kungiyoyi 16. Kungiyar Spurs, wadda daya ce cikin kungiyoyi biyun da ke kasan teburin gasar ta mata da suka rage a kakar bana, ta lallasa Brighton da ci biyu ranar Lahadi. […]

Tabbas zan yi aikin koci badi ko ba a Arsenal ba — Wenger

Tabbas zan yi aikin koci badi ko ba a Arsenal ba — Wenger

Wenger, mai shekara 67, ya yi wannan furucin ne a karshen daya daga cikin makonni mafi wahala a gare shi cikin shekara ashirin da ya yi yana jagorantar kungiyar Arsenal. Bayan kayen da Asernal ta sha a wajen Bayern Munich 5-1 a gasar zakarun Turai, wasu tsoffin ‘yan wasan Asernal din sun ce sun yi […]