Home » Posts tagged with » Atiku Abubakar Bagudu

Shinkafa ta fi fetur a arzikin Nigeria — Gwamna Atiku

Shinkafa ta fi fetur a arzikin Nigeria — Gwamna Atiku

Yanzu ga alama babu abinda ya fi damun talaka a Najeriya, kamar batun kayan abinci da tsadarsa, ko da ya ke dai gwamnatoci da daidaikun mutane da dama a kasar na cewa an dade ba a yi noma musamman na shinkafa mai yawa irin na bana ba. To sai dai gwamnan jihar Kebbi dake arewacin […]