Home » Posts tagged with » Barcelona FC

Kungiyar Manchester City ta mata, ta kai wasan kusa da karshe

Kungiyar Manchester City ta mata, ta kai wasan kusa da karshe

Kungiyar Manchester City ta mata, ta zama kungiyar Ingila ta farko da ta samu zuwa wasan kusa da karshe, a gasar zakarun turai tun shekarar 2014 bayan doke Fortuna Hjorring da ci 2-0, jumulla gida da waje. Lucy Bronze ce ta sanya kungiyar ta city a gaba bayan da ta zura kwallo da ka, a […]

Barcelona ta kafa tarihin da ba a taba yi ba

Barcelona ta kafa tarihin da ba a taba yi ba

Barcelona ta kafa tarihi a gasar Zakarun Turai ta Champions League bayan da ta zamo kulob din farko da ya cancanci zuwa wasan dab da kusa da na karshe duk da rashin nasarar da ya samu a zangon farko na ajin kungiyoyi 16. A zangon na farko na wasan dai kulob din Paris St-Germain ya […]

Kocin Barcelona Luis Enrique zai bar aiki a karshen kaka

Kocin Barcelona Luis Enrique zai bar aiki a karshen kaka

Kocin Barcelona Luis Enrique zai bar kungiyar a karshen kakar wasan da ake ciki, bayan shekara uku da ya yi a kulob din domin ya samu ya huta kamar yadda ya ce. Kocin mai shekara 46, ya bayyana hakan ne bayan wasansu na La Liga na ranar Laraba da suka casa Sporting Gijon 6-1. A […]

Barcelona ta hau teburin La Liga bayan ta ci Sporting Gijon 6-1

Barcelona ta hau teburin La Liga bayan ta ci Sporting Gijon 6-1

Barcelona ta sake darewa kan teburin La Liga bayan da ta yi kaca-kaca da Sporting Gijon da ci 6-1 a Camp Nou. Lionel Messi ne ya fara daga ragar bakin da ka a minti na tara, sannan Rodriguez ya ci kansu minti biyu tsakani. Sporting ta samu damar rama kwallo daya lokacin da aka kai […]

Cin hanci: Barcelona da Neymar za su fuskanci hukunci

Cin hanci: Barcelona da Neymar za su fuskanci hukunci

Kungiyar Barcelona da dan wasanta na gaba Neymar za su fuskanci hukunci kan tuhumar cin hanci da ake musu na batun sayo dan wasan daga kungiyar Santos ta Brazil, bayan rashin nasarar da suka samu a daukaka karar da suka yi. Karar ta shafi wani korafi ne da wani kamfanin saka jari na Brazil DIS, […]

‘Ba mu fara tunanin mai maye gurbin Enrique ba’

‘Ba mu fara tunanin mai maye gurbin Enrique ba’

Kungiyar Barcelona ta ce ba ta da wani shiri na maye gurbin kocinta Luis Enrique, wanda zai san makomarsa ta aikin koci a watan Afrilu. Kwantiragin Enrique za ta kare ne a karshen kakar wasannin bana, kuma a ranar Lahadi ne magoya bayan kungiyar suka yi masa sowa bayan da kungiyar Leganes ta lallasa su […]