Home » Posts tagged with » Boko Haram

‘Da ‘yan Niger cikin ‘yan taddar da ke yakar jamhuriyar’

‘Da ‘yan Niger cikin ‘yan taddar da ke yakar jamhuriyar’

Babban jami’in kula da hukumar zaman lafiya ta jamhuriyar Niger, Kanar Abu Tarka ya ce akwai sa hannun ‘yan kasar wajen kai mata hare-hare da kungiyar ‘yan ta’adda ta Mali wato Mujao ke kai wa jamhuriyar. Ya ce da wasu ‘yan Niger da suka tsallaka Mali ake kitsa hare-haren. Yankin Tillaberi dai na fuskantar hare-haren […]

Boko Haram ta kassara cinikin burodi a Maiduguri

Boko Haram ta kassara cinikin burodi a Maiduguri

Hare haren Boko Haram sun yi mummunan tasiri kan gidajen burodi a ciki da wajen birnin Maiduguri na jihar Borno, arewa maso gabashin Najeriya Gidajen burodi na cikin wuraren da Boko Haram ta rika kai hare-hare tare da hallaka ma’aikatansu har ma da masu sayar da shayi a ciki da wajen birnin. Kuma duk da […]

Bai kamata duniya ta manta da mu ba – ‘Yar Chibok

Bai kamata duniya ta manta da mu ba – ‘Yar Chibok

Wata ‘yar sakandaren Chibok da ta kuɓuta daga hannun ‘yan tada-ƙayar-baya a Nijeriya ta yi kira ga al’ummar duniya cewa kada a manta da takwarorinta da har yanzu ke hannu. A cikin watan gobe ne za a yi juyayin cika shekara uku da sace ‘yan matan su fiye da 270. Har yanzu mayaƙan Boko Haram […]

Yadda Boko Haram ta kashe mutum 291 a Niger

Yadda Boko Haram ta kashe mutum 291 a Niger

Majalisar Dinkin Duiya ta ce fararen hula 291 aka kashe kuma aka jikkata mutum 143 a hare-haren da aka daura alhakinsu kan ‘yan Boko Haram da ke ikirarin jahadi a Najeriya. An kai hare-haren ne cikin shekara biyu tsakanin watan Fabrairun shekarar 2015 zuwa Fabrairun 2017 a yankin Diffa da ke kudu-maso yammacin Nijar a […]

Boko Haram: Australia za ta ciyar da yara 12,000 a Nigeria

Boko Haram: Australia za ta ciyar da yara 12,000 a Nigeria

Kasar Australiya ta ce za ta ciyar da yara 12,000 nan da shekara hudu a arewa maso gabashin Najeriya, wadanda rikicin Boko Haram da ya raba su da gidajensu. Jakadan kasar Australiya a Najeriya, Paul Lehman, wanda ya bayar da sanarwar, ya ce za a yi amfani da shirin ciyar da yaran domin ceto su […]

‘Birtaniya ta yi min ƙaryar ƙin ceto ‘yan matan Chibok’

‘Birtaniya ta yi min ƙaryar ƙin ceto ‘yan matan Chibok’

Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya yi watsi da wani rahoto da wata jaridar Birtaniya ta wallafa da ke cewa ya ƙi amincewa da tayin da rundunar sojin sama ta Birtaniyan ta yi masa, na ceto ‘yan matan makarantar Chibok da kungiyar Boko Haram ta sace. Wata majiya da ke da hannu cikin neman ‘yan […]

An Yi Taron Shekara-shekara Na Harkokin Shari’a Na Jihar Borno

An Yi Taron Shekara-shekara Na Harkokin Shari’a Na Jihar Borno

WASHINGTON DC — Yayinda yake jawabi alkalin alkalan jihar Borno Justice Kashim Zanna yace batun rikicin Boko Haram a jihar bai kawo karshe ba sai lokacin da matan da suka rasa mazajensu sun koma cikin hayacinsu. Justice Zannan yace tabbatar da cewa matan da aka kashe mazajensu sun koma cikin hankalinsu a cikin muhallansu a […]

Faransa za ta tura dakarun soji Jamhuriyar Nijar

Faransa za ta tura dakarun soji Jamhuriyar Nijar

Gwamnatin Faransa ta ce za ta tura dakarun sojinta domin taimaka wa rundunar sojin Jamhuriyar Nijar, bayan da masu tayar da kayar baya suka yi kwanton-bauna ga wani ayarin sojojin Nijar dake sintiri suka kashe goma sha biyar daga cikin sojojin. Matakin tura sojojin Faransar zuwa Nijar ya biyo bayan wata bukata ce daga shugaban […]

‘Ba ‘yan gudun hijira ne kadai a sansanoni masu zaman kan su ba’

‘Ba ‘yan gudun hijira ne kadai a sansanoni masu zaman kan su ba’

A Jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya, mazauna sansanonin ‘yan gudun hijira ma su zaman kan su da ke birnin Maiduguri, sun koka da rashin samun wani tallafi daga gwamnati. Irin halin da suke ciki na rashin samun tallafi daga hukomomi da kungiyoyi masu zaman kansu daya daga cikin matsalolin da suke fama da […]

Akwai ‘yan Boko Haram a shugabannin Borno – Janar Iraboh

Akwai ‘yan Boko Haram a shugabannin Borno – Janar Iraboh

Kwamandan rundunar Zaman Lafiya Dole mai yaki da Boko Haram ya ce rundunar ta samu nasarar cafke wasu shugabannin al’umma a jihar Borno bisa zargin hannu a kungiyar ta Boko Haram. Manjo Janar Lucky Iraboh ya ce kawo yanzu rundunar ta kama da dama daga cikin shugabannin da suka hada da wani shugaban wata karamar […]

Boko Haram: Za a tara $670m don tallafawa yankin tafkin Chadi

Boko Haram: Za a tara $670m don tallafawa yankin tafkin Chadi

Kasashen duniya sun sha alwashin tara dala miliyan 670 don taimakon gaggawa ga mutanen da ke fuskanatar barazanar fari a yankin tafkin Chadi da ke Yammacin Afirka. Yankin wanda ya hada kasashen Najeriya da Nijar da Kamaru da Chadi ya sha fama da rikice-rikice da tabarbarewar al’amura sakamokon hare-haren kungiyar Boko Haram. Za a dauki […]

Me ya sa ake son yin dokar hana ‘talaka futuk’ aure da yawa?

Me ya sa ake son yin dokar hana ‘talaka futuk’ aure da yawa?

Auren mace fiye da daya wata al’ada ce wadda ta samu karbuwa a Najeriya, amma wani shugaban addinin Musuluncin kasar yana so a yi dokar da za a dinga hakan kan tsari. Me yasa ake son yin dokar hana auren mata da yawa? Ana son yin wannan doka ne saboda irin yadda mazan da ba […]

Wasu kasashen Afurka za su fuskanci Fari

Wasu kasashen Afurka za su fuskanci Fari

Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya NICEF, ya ce kusan yara miliyan daya da rabi ne ke cikin hadarin kamuwa da yunwa a kasashe hudu. Kasashen sun hada da Sudan ta Kudu, inda Majalisar Dinkin Duniya ta ayyana dokar ta bace sakamakon Fari da ya afka ma ta. Sai kuma kasar Yemen, […]

Wata Kungiya Ta Shirya Taron Samarwa Makarantun Jihar Borno Tsaro

Wata Kungiya Ta Shirya Taron Samarwa Makarantun Jihar Borno Tsaro

WASHINGTON DC — Wata cibiyar bincike dake babban birnin tarayyar Najeriya, wato Abuja ta gudanar da taron yini guda da masu ruwa da tsaki kan harkokin ilimi a jihar Borno kan hanyoyin kare dalibai da malamansu daga firamare zuwa sakandare daga hare-haren kungiyar Boko Haram. Kungiyar ta gayyato masu fada a ji kan harkokin ilimi […]

‘Yan Gudun Hijira Sun Koka Akan Ilimin ‘Ya’yansu

‘Yan Gudun Hijira Sun Koka Akan Ilimin ‘Ya’yansu

WASHINGTON, DC — Malam Sani Baga daya daga cikin magidanta kimanin arba’in, wadanda ke samun mafaka a yankin Hotoro, dake Kano, ya bayana yadda yaruwarsa ke fiya da ‘ya’yansa guda ashirin, yace har yanzu batun makarantar shike ci masu tuwo a kwarya. Yanzu haka dai gamayyar ayarin ma’aikatan hukumomin bada agajin a Kano, guda shida […]

Kungiyar Boko Haram ta kai hari kan jirgin sojin Nigeria

Kungiyar Boko Haram ta kai hari kan jirgin sojin Nigeria

A wata sanarwa da kakakinta, Guruf Kyaftin Ayodele Famuyiwa, ya sanya wa hannu, rundunar ta ce mayakan na Boko Haram sun yi harbe-harbe a kan jirgin kirar Mi-17, amma kuma ba wanda ya rasa ransa ko da yake matukin jirgin ya yi rauni. Jirgin saman mai saukar ungulu dai ya tashi ne daga Maiduguri don […]