Home » Posts tagged with » Britain

‘Birtaniya ta yi min ƙaryar ƙin ceto ‘yan matan Chibok’

‘Birtaniya ta yi min ƙaryar ƙin ceto ‘yan matan Chibok’

Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya yi watsi da wani rahoto da wata jaridar Birtaniya ta wallafa da ke cewa ya ƙi amincewa da tayin da rundunar sojin sama ta Birtaniyan ta yi masa, na ceto ‘yan matan makarantar Chibok da kungiyar Boko Haram ta sace. Wata majiya da ke da hannu cikin neman ‘yan […]

Bincike ya gano alaka tsakanin kiba da cutar kansa

Bincike ya gano alaka tsakanin kiba da cutar kansa

Masu bincike a Birtaniya sun gano cewa akwai dangantaka mai karfi tsakanin kiba da kuma cutar sankara ko cancer a Turance. Masu binciken kimiyyar na cibiyar Imperial College da ke birnin Landan sun ce, mutanen da suke da kiba sosai sun fi sirara hadarin kamuwa da samfurin cutar Kansa iri 11 da suka hada da, […]