Home » Posts tagged with » Bukola Saraki

Ana zanga-zangar adawa da dakatar da Ndume

Ana zanga-zangar adawa da dakatar da Ndume

Daruruwan masu zanga-zanga ne suka taru a gaban shiga majalisar dokokin Najeriya, da ke babban birnin kasar Abuja, inda suke neman a janye dakatarwar da aka yi wa Sanata Ali Ndume wanda ke wakiltar Borno ta Kudu. A makon da ya gabata ne majalisar dattawan kasar ta dakatar da Sanata Ndume har tsawon wata shida, […]

Buhari ya yi ganawar sirri da Dogara da Saraki

Buhari ya yi ganawar sirri da Dogara da Saraki

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da Kakakin majalisar wakilan kasar Yakubu Dogara da kuma shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki a lokuta daban-daban cikin sirri. Mista Dogara ne ya fara isa fadar gwamnatin kasar da ke Abuja da misalin karfe 12 inda nan take ya shiga domin ganawa da shugaban. Shi kuwa Bukola Saraki ya […]

Majalisa ta dakatar da Ndume, ta wanke Saraki da Melaye

Majalisa ta dakatar da Ndume, ta wanke Saraki da Melaye

Majalisar dattawan Najeriya ta dakatar da tsohon shugaban masu rinjayenta, Sanata Ali Ndume, saboda korafin da ya gabatar kan shugaban majalisar da kuma Sanata Dino Melaye. An dakatar da shi ne bayan kwamitin da’a na majalisar ya wanke shugabanta Bukola Saraki, da Sanata Dino Melaye daga zargin shigo da mota ba bisa ka’ida ba da […]

Shin Saraki ya wawure naira biliyan 3.5?

Shin Saraki ya wawure naira biliyan 3.5?

Shugaban Majalisar dattawan Nijeriya, Bukola Saraki ya musanta duk wani hannu a badaƙalar wawure naira biliyan 3.5 a cikin wasu kuɗaɗe na bashi da ƙasashen Paris Club suka yafe wa ƙasar. Kafofin yaɗa labarai a Nijeriya dai sun bayar da rahotannin yadda wani rahoton hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasar ta’annati EFCC […]