Home » Posts tagged with » CBN

CBN ya rage farashin dala

CBN ya rage farashin dala

Babban Bankin Najeriya (CBN), ya rage farashin dalar Amurkar da yake sayar wa mutane daga N375 zuwa N360. A wani sako da bankin ya wallafa a shafinsa na Twitter a ranar Litinin, ya ce zai fara sayar wa bankuna dala akan Naira 357 inda su kuma bankunan kasar za su fara sayar wa ga mutane […]

Bankunan Najeriya za su kwace kamfanin Etisalat

Bankunan Najeriya za su kwace kamfanin Etisalat

Wasu daga cikin bankunan Najeriya sun ce za su kwace ikon tafiyar da kamfanin wayar salula na Etisalat da ke kasar bayan ya kasa biyan bashin da ya karba a wurin su. A ranar Alhamis ne dai Farfesa Umar Danbatta, shugaban hukumar da ke sa ido kan harkokin sadarwa da shugaban babban bankin Najeriya da […]

Babu sabani tsakanin Buhari da Osinbajo – Gwamnati

Babu sabani tsakanin Buhari da Osinbajo – Gwamnati

Fadar shugaban Najeriya ta ce babu wani sabani tsakanin Shugaba Muhammadu Buhari da mukaddashinsa, Farfesa Yemi Osinbajo. Matakan da Osinbajo ya dauka na gaggawa wurin tunkarar matsalolin da kasar ke fuskanta tun bayan tafiyar Shugaba Buhari hutu, sun bai wa masu sharhi mamaki. Kuma hakan ya sa wasu na ganin ya yi wa mai gidan […]

Dala ta fara sauka a kasuwar bayan fage

Dala ta fara sauka a kasuwar bayan fage

Farashin dala ya fadi sosai a karon farko a kasuwannin bayan fage na NAjeriya, kasa da mako guda bayan da babban bankin kasar CBN, ya bayyana matakin bunkasa samar da ita ga masu nema a bankuna. Matsalar karancin dala a bankunan Najeriya wanda sakamakon rashin wadatar kudaden kasashen wajen a CBN, ya sa dalar ta […]

CBN ya fitar da sabbin manufofin kudin kasashen waje

CBN ya fitar da sabbin manufofin kudin kasashen waje

Babban bankin Najeriya, CBN, ya sanar da cewa ya fitar da wadansu sababbin manufofin musayar kudaden waje. A karkashin sabon tsarin, Babban Bankin ya ce zai kara yawan kudaden wajen da ya ke bai wa banunan kasar da nufin saukakawa ‘yan Najeriya masu bukatar zuwa asibiti a wasu kasashen, da masu karatu a wasu kasashen […]

An zuzuta yawan kudin jabu a Nigeria — CBN

An zuzuta yawan kudin jabu a Nigeria — CBN

A wata sanarwa da banki ya aike wa BBC, bankin ya ce duk da cewa babu wata kasa da kudinta suka gagari gogayya da na jabu, babu irin wadannan kudaden na jabu da ke zagayawa a Najeriya, da yawa. Bankin ya kara da cewa “kididdigar bankin daga Janairu zuwa Disambar 2016, ta nuna cewa akwai […]

Ya ya Nigeria za ta yi da N5.2trn na asusun TSA?

Ya ya Nigeria za ta yi da N5.2trn na asusun TSA?

A ranar Talata ne dai Babban Akantan Kasar, Ahmed Idris, ya bayyana wa ‘yan jarida cewa yanzu haka akwai tsabar kudi har Naira Tiriliyan biyar da biliyan 244. “Daga 10 ga watan Fabrairun 2017, kudade da yawansu ya kai Naira Tiriliyan 5.244 sun shiga aljihun Babban Bankin Najeriya. Mun kuma samu damar rufe asusun ajiyar […]