Home » Posts tagged with » Celtic FC

Tsohon dan wasan Celtic da Scotland Gemmel ya mutu

Tsohon dan wasan Celtic da Scotland Gemmel ya mutu

Kungiyar Celtic ta yi jimamin mutuwar tsohon dan wasanta na baya da kungiyar Lisbon Lion da kuma Scotland, Tommy Gemmell, wanda ya mutu yana da shekara sakamakon doguwar jinya da ya yi. Tsohon dan wasan bayan na Scotland ya ci kwallo a lokacin da suka doke Inter Milan 2-1 a 1967, lokacin da Celtic ta […]

An ci tarar Celtic euro 19,000 kan rikicin Man City

An ci tarar Celtic euro 19,000 kan rikicin Man City

Hukumar kwallon kafar Uefa ta ci tarar kungiyar Celtic euro 19,000, kan hayaniyar ‘yan kwallo da kuma wasan wuta, a lokacin wani wasa na gasar zakarun Turai da suka yi da Manchester City, a watan Disambar bara. Uefa tana tuhumar Celtic da janyo rikici a wasan da aka tashi canjaras 1-1 a filin wasa na […]