Home » Posts tagged with » Chibok

Bai kamata duniya ta manta da mu ba – ‘Yar Chibok

Bai kamata duniya ta manta da mu ba – ‘Yar Chibok

Wata ‘yar sakandaren Chibok da ta kuɓuta daga hannun ‘yan tada-ƙayar-baya a Nijeriya ta yi kira ga al’ummar duniya cewa kada a manta da takwarorinta da har yanzu ke hannu. A cikin watan gobe ne za a yi juyayin cika shekara uku da sace ‘yan matan su fiye da 270. Har yanzu mayaƙan Boko Haram […]

‘Birtaniya ta yi min ƙaryar ƙin ceto ‘yan matan Chibok’

‘Birtaniya ta yi min ƙaryar ƙin ceto ‘yan matan Chibok’

Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya yi watsi da wani rahoto da wata jaridar Birtaniya ta wallafa da ke cewa ya ƙi amincewa da tayin da rundunar sojin sama ta Birtaniyan ta yi masa, na ceto ‘yan matan makarantar Chibok da kungiyar Boko Haram ta sace. Wata majiya da ke da hannu cikin neman ‘yan […]

Wata Kungiya Ta Shirya Taron Samarwa Makarantun Jihar Borno Tsaro

Wata Kungiya Ta Shirya Taron Samarwa Makarantun Jihar Borno Tsaro

WASHINGTON DC — Wata cibiyar bincike dake babban birnin tarayyar Najeriya, wato Abuja ta gudanar da taron yini guda da masu ruwa da tsaki kan harkokin ilimi a jihar Borno kan hanyoyin kare dalibai da malamansu daga firamare zuwa sakandare daga hare-haren kungiyar Boko Haram. Kungiyar ta gayyato masu fada a ji kan harkokin ilimi […]