Home » Posts tagged with » China

‘Idan kana son shaidar digirinmu sai ka iya ninkaya’

‘Idan kana son shaidar digirinmu sai ka iya ninkaya’

Ɗaya daga cikin shahararrun jami’o’in China, Tsinghua ta faɗa wa ɗalibanta cewa sai sun iya ninƙaya kafin su samu shaidar kammala karatun digirin jami’ar. Tsinghua wadda ake kira Harvard ta Gabas, ta tsai da shawarar cewa dole sai manyan haziƙan ƙasar sun yi zarra a fagen ninƙaya. Labarin dai ya watsu a shafukan sada zumunta […]

Ina nan daram a Man United—Rooney

Ina nan daram a Man United—Rooney

Kyaftin din Ingila Wayne Rooney ya ce yana nan daram a Manchester United, ba inda za shi, bayan rahotannin da ke cewa zai koma China. Dan wasan mai shekara 31 ya ce yana ma fatan zai ci gaba da taka muhimmiyar rawa a sauran wasannin kakar Premier ta bana. Rooney wanda ya ce ya ji […]

Man Utd ta doke Bayern Munich a China

Man Utd ta doke Bayern Munich a China

Manchester United ta maye gurbin Bayern Munich a matsayin kungiyar da ta fi farin jini a shafukan intanet a China, kamar yadda wani sabon rahoto ya nuna. Rahoton da ake kira ‘Red Card’, na karo na shida, wanda ke nazarin tasirin kungiyoyin kwallon kafa na Turai 53 a shafukan sada zumunta na intanet, na China […]

Cinikin makamai ya karu a duniya

Cinikin makamai ya karu a duniya

Wani sabon rahoto da a gudanar, ya bayyana cewa ba a taba samun wani lokaci da aka yi cinikin makamai a duniya kamar dan tsakanin nan ba tun bayan yakin Duniya na biyu. Kwararru a cibiyar Stockholm Internation Peace Research da suka fitar da sakamakon binciken, sun ce yawan makaman da aka yi cinikinsu tsakanin […]

Apple ya janye manhajar jaridar New York Times daga China

Apple ya janye manhajar jaridar New York Times daga China

Kamfanin Apple ya janye jaridar New York Times daga jerin manhajojin da yake samarwa a China bayan mahukuntan kasar sun gabatar da bukatar hakan. Jaridar ta bayyana wannan a matsayin wani yunkurin hana masu karatu a China samun abin da ta kira labaran gaskiya da babu son zuciya. Kamfanin Apple ya ce an sanar da […]