Home » Posts tagged with » DR Congo

Congo ta yi wasti da binciken take hakkin dan adam

Congo ta yi wasti da binciken take hakkin dan adam

Gwamnatin jamhuriyar dimukradiyar Congo ta yi watsi da kiraye-kirayen da kasashen duniya ke yi, kan a gudanar da binciken take hakkin bil’adam da sojojin kasar suka yi bayan bullowar wani hoton bidiyo da ya nuna yadda sojojin ke kashe maza da mata har da kananan yara. Mai magana da yawun gwamnatin Congo ya ce ya […]

DRC: Rikici ya barke a yankin Kivu

DRC: Rikici ya barke a yankin Kivu

Rahotanni daga yammacin jamhiriyar dimukradiyyar Congo na cewa akalla mutane ashirin da biyar aka hallaka, a lokacin da wasu kungiyar masu dauke da makamai suka kai hari wani kauye a kasar. ‘Yan siyasar arewacin yankin kivu, sun shaidawa BBC cewa wasu da ake zargin ‘yan kungiyar Mai-Mai Mazambe sun afkawa kauyen dauke da adduna da […]