Home » Posts tagged with » Ebonyi

Anya za a iya daina shigowa da shinkafa Nigeria?

Anya za a iya daina shigowa da shinkafa Nigeria?

Gwamnan jihar Zamfara a Najeriya ya bayyana cewa gwamnatin kasar ta sha alwashin daina shigowa da shinkafa cikin kasar daga shekarar 2018, saboda ta gida za ta wadata. Gwamnatoci a matakai daban-daban na ci gaba da fadi tashin nemo hanyoyin fitar da kasar daga halin karayar arziki mafi muni da ta fada a bara. Daya […]