Home » Posts tagged with » EFCC

Kun san wanda ya mallaki kuɗin da EFCC ta gano a Lagos?

Kun san wanda ya mallaki kuɗin da EFCC ta gano a Lagos?

Batun makudan kudin da hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annati, EFCC, ta gano a wani gida a birnin Lagos a farkon wannan makon, na cigaba da jan hankalin ‘yan kasar. Kudaden, wadanda suka kai N13b da EFCC ta ce jami’anta sun gano a unguwar Ikoyi bayan wani ya tsegunta […]

Buhari zai nada sabbin ministoci

Buhari zai nada sabbin ministoci

HausaShugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya gabatar da sunayen mutum biyu wadanda yake son nada wa a matsayin ministoci ga majalisar dattawan kasar. A wata wasikar da shugaban ya aika wa majalisar, wadda shugaban majalisar, Bukola Saraki, ya karanta a ranar Laraba, shugaba Buhari ya gabatar da sunan Suleiman Hassan daga jihar Gombe da kuma Farfesa […]

Shin Saraki ya wawure naira biliyan 3.5?

Shin Saraki ya wawure naira biliyan 3.5?

Shugaban Majalisar dattawan Nijeriya, Bukola Saraki ya musanta duk wani hannu a badaƙalar wawure naira biliyan 3.5 a cikin wasu kuɗaɗe na bashi da ƙasashen Paris Club suka yafe wa ƙasar. Kafofin yaɗa labarai a Nijeriya dai sun bayar da rahotannin yadda wani rahoton hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasar ta’annati EFCC […]

An samu naira miliyan 49 jibge a filin jirgin sama na Kaduna

An samu naira miliyan 49 jibge a filin jirgin sama na Kaduna

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annati (EFCC) ta ce ta samu naira miliayan 49 a jibge a filin jirgin sama na Kaduna da ke arewacin kasar. Wata sanarwa da hukumar ta wallafa a shafinta na Facebook ta ce jami’anta sun kama kudaden cikin manyan buhuna biyar. Sanarwar ta ce an gane […]

An daure tsohon gwamnan Adamawa shekara biyar a kurkuku

An daure tsohon gwamnan Adamawa shekara biyar a kurkuku

Wata babbar kotu a jihar Adamawa da ke Najeriya ta yanke wa tsohon gwamnan jihar James Bala Ingilari, daurin shekara biyar a gidan kaso saboda sabawa ka’idojin bayar da gwangila. Alkalin kotun Nathan Musa ya samu tsohon gwamnan da aikata laifuka hudu daga cikin biyar din da aka tuhu me shi. Kotun ta kuma yi […]

A bai wa Nigeria kudin Diezani — Kotu

A bai wa Nigeria kudin Diezani — Kotu

Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta annati ta EFCC ce ta bukaci kotun ta mallakawa gwamnati kudin da yawansu ya kai sama da dala miliyan 150. Dama dai kafin yanzu kotun ta damkawa gwamnati kudin su zauna a hannunta kafin a kammala shari’a. Amma wannan hukuncin na nuna cewa kudin ya zama […]

Kun san abin da dalolin Andrew yakubu za su iya yi a Nigeria?

Kun san abin da dalolin Andrew yakubu za su iya yi a Nigeria?

Kwatankwacin hakan dai a kasar shi ne fiye da Naira biliyan hudu. Hukumar dai ta ce ta samu makudan kudaden ne makare a cikin wasu akwatuna masu sulke wadanda wuta ba ta cin su a wani gida a kudancin jihar Kaduna. Shugaban Hukumar ta EFCC, Ibrahim Magu, ya shaida wa BBC cewa “Abin mamaki gidan […]

Kotu ta mallaka wa gwamnati dalolin Andrew Yakubu

Kotu ta mallaka wa gwamnati dalolin Andrew Yakubu

Wata babbar kotun tarayyar Najeriya da ke zamanta a jihar Kano ta mallaka wa gwamnatin Najeriya naira biliyan uku da aka gano a gidan tsohon shugaban kamfanin mai na kasar, NNPC. Hakan ya biyo bayan bukatar da hukumar da ke yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati ta EFCC, ta shigar a gaban kotun. […]