Home » Posts tagged with » EFL

Rooney na tare da United-Mourinho

Rooney na tare da United-Mourinho

Dan wasan gaban Manchester United, Wayne Rooney, zai buga wasan karshe na gasar cin kofin EFL inda United za ta kara da Southampton, inji kociya Jose Mourinho. Keftin din tawagar England in bai buga wasannin United uku da suka wuce ba bayan ya ji ciwo a guiwa. Mourinho ya ce: “Yana cikin koshin lafiya, ya […]

Ina nan daram a Man United—Rooney

Ina nan daram a Man United—Rooney

Kyaftin din Ingila Wayne Rooney ya ce yana nan daram a Manchester United, ba inda za shi, bayan rahotannin da ke cewa zai koma China. Dan wasan mai shekara 31 ya ce yana ma fatan zai ci gaba da taka muhimmiyar rawa a sauran wasannin kakar Premier ta bana. Rooney wanda ya ce ya ji […]

Europa: Man Untd ta je matakin ‘yan 16

Europa: Man Untd ta je matakin ‘yan 16

Manchester United ta yi nasarar zuwa matakin gaba na kungiyoyi 16, na cin kofin Turai na Europa bayan da ta bi Saint-Etienne ta Faransa har gida ta sake A makon da ya wuce ne Manchester United ta doke kungiyar ta Faransa da ci 3-0 a Old Trafford. Bayan minti 16 da fara wasan ne sai […]