Home » Posts tagged with » FC Rostov

Kofin Europa: Man Utd ta yi 1-1 da Rostov

Kofin Europa: Man Utd ta yi 1-1 da Rostov

Manchester United ta tashi kunnnen doki da FC Rostov a wasansu na farko na zagayen kungiyoyi 16 na kofin Europa, a Rasha. An yi wasan ne a filin kungiyar ta Rasha, Olymp-2 Stadium, filin da Jose Mourinho ya nuna damuwarsa a kan rashin kyawunsa tun kafin wasan. Sai dai United din ta yi nasarar jefa […]

Man U za ta kara da FC Rostov a gasar Europa League

Man U za ta kara da FC Rostov a gasar Europa League

An hada Manchester United da kungiyar kwallon kafa ta FC Rostov da ke Rasha a matakin sili daya kwale na gasar Europa League. United, wadda masharhanta ke yi wa kallon masu samun nasara a gasar, su kadai ne kungiyar kwallon kafa ta Birtaniya da ke cikin gasar cin kofin Europa League. Kungiyar ta Jose Mourinho […]