Home » Posts tagged with » Gidan Yari

Tanzaniya ta ɗaure ‘Shaiɗan’ a gidan yari

Tanzaniya ta ɗaure ‘Shaiɗan’ a gidan yari

Hukumomi a Tanzaniya sun ɗaure wani mafaraucin giwa mai laƙabin “Shaiɗan” bayan ya yi ƙaurin suna, tsawon shekara 12 a gidan yari. Wata hukumar kare namun daji, ta ce Boniface Matthew Maliango shi ne da alhakin kashe dubban giwaye. An kama shaiɗan ne cikin watan Satumban 2015 a birnin Dar es Salaam bayan an shafe […]