Home » Posts tagged with » Godwin Emefiele

Dala ta fara sauka a kasuwar bayan fage

Dala ta fara sauka a kasuwar bayan fage

Farashin dala ya fadi sosai a karon farko a kasuwannin bayan fage na NAjeriya, kasa da mako guda bayan da babban bankin kasar CBN, ya bayyana matakin bunkasa samar da ita ga masu nema a bankuna. Matsalar karancin dala a bankunan Najeriya wanda sakamakon rashin wadatar kudaden kasashen wajen a CBN, ya sa dalar ta […]

CBN ya fitar da sabbin manufofin kudin kasashen waje

CBN ya fitar da sabbin manufofin kudin kasashen waje

Babban bankin Najeriya, CBN, ya sanar da cewa ya fitar da wadansu sababbin manufofin musayar kudaden waje. A karkashin sabon tsarin, Babban Bankin ya ce zai kara yawan kudaden wajen da ya ke bai wa banunan kasar da nufin saukakawa ‘yan Najeriya masu bukatar zuwa asibiti a wasu kasashen, da masu karatu a wasu kasashen […]