Home » Posts tagged with » Goodluck Jonathan

Kun san wanda ya mallaki kuɗin da EFCC ta gano a Lagos?

Kun san wanda ya mallaki kuɗin da EFCC ta gano a Lagos?

Batun makudan kudin da hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annati, EFCC, ta gano a wani gida a birnin Lagos a farkon wannan makon, na cigaba da jan hankalin ‘yan kasar. Kudaden, wadanda suka kai N13b da EFCC ta ce jami’anta sun gano a unguwar Ikoyi bayan wani ya tsegunta […]

‘Birtaniya ta yi min ƙaryar ƙin ceto ‘yan matan Chibok’

‘Birtaniya ta yi min ƙaryar ƙin ceto ‘yan matan Chibok’

Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya yi watsi da wani rahoto da wata jaridar Birtaniya ta wallafa da ke cewa ya ƙi amincewa da tayin da rundunar sojin sama ta Birtaniyan ta yi masa, na ceto ‘yan matan makarantar Chibok da kungiyar Boko Haram ta sace. Wata majiya da ke da hannu cikin neman ‘yan […]

Rikicin PDP: Jonathan Ya Goyi Bayan Sheriff, Bangaren Makarfi Sun Sa Zare

Rikicin PDP: Jonathan Ya Goyi Bayan Sheriff, Bangaren Makarfi Sun Sa Zare

Rikicin jam’iyyar PDP ya sake daukar sabon salo tun bayan da Tsohon Shugaban Kasa, Dakta Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana cikakken goyon bayansa ga tsagin shugabancin jam’iyyar bangaren Ali Modu Sheriff a makon nan. Jonathan ya ayyana goyon baya nasa ne yayin karbar tawagar Ali Modu Sheriff a gidansa da ke Abuja, inda aka jiyo […]

Rikicin PDP: Jonathan Ya Amince da Bangaren Shariff

Rikicin PDP: Jonathan Ya Amince da Bangaren Shariff

Tsohon shugaban Nigeria Goodluck Ebele Jonathan a jiya ya amince da bangaren Sanata Ali Modu Shariff a matsayin shugaban Jam’iyyar ta Peoples Democratic Party (PDP) na kasa. Wannan yazo a dai dai lokacin da bangarori daban daban na PDP wadanda suka hada da bangaren majalisar kasa, gwamnoni, kwamitin dattawa na PDP da sauran manyan jam’iyya […]

A bai wa Nigeria kudin Diezani — Kotu

A bai wa Nigeria kudin Diezani — Kotu

Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta annati ta EFCC ce ta bukaci kotun ta mallakawa gwamnati kudin da yawansu ya kai sama da dala miliyan 150. Dama dai kafin yanzu kotun ta damkawa gwamnati kudin su zauna a hannunta kafin a kammala shari’a. Amma wannan hukuncin na nuna cewa kudin ya zama […]

Akwai Alamun PDP Ce Za Ta Lashe Zaben 2019, Cewar Jonathan

Akwai Alamun PDP Ce Za Ta Lashe Zaben 2019, Cewar Jonathan

Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya Dakta Goodluck Ebele Jonathan ya ce, har yanzu jam’iyyar PDP na da karfi kuma za ta iya samun nasara a zaben shekarar 2019. Jonathan, ya ce, duk da rashin nasarar da Jam’iyyar PDP ta yi a zaben 2015 ba zai karya lagon jam’iyyar ba, a yanzu matakan da  jam’iyyar ta ke […]