Home » Posts tagged with » Hajj

‘Yan Iran za su yi aikin Hajjin bana — Saudiyya

‘Yan Iran za su yi aikin Hajjin bana — Saudiyya

Kasar Saudiyya ta ce ‘yan kasar Iran za su halacci aikin Hajjin bana, bayan da suka rasa damar halartar na bara sakamakon tsamin da dangantaka ta yi tsakanin gwamnatin Iran din da masarautar Saudiyya. Dangantaka dai ta yi tsami matuka tsakanin manyan kasashen biyu masu karfin fada a ji a yankin Gabas ta tsakiya, bayan […]