Home » Posts tagged with » Ibrahim Idris

‘Yadda muka kama masu ‘safarar jarirai’ a Jos’

‘Yadda muka kama masu ‘safarar jarirai’ a Jos’

Hukumomin tsaro a jihar Filato da ke Nijeriya, sun ce, sun kama wasu wasu mutane da suka hada maza da mata,da ake zargi da safarar jarirai. An dai kama mutanen ne a Jos, babban birnin jihar, cikinsu har da wata mai ciki da ke gab da haihuwa. Hukumomi sun ce mutanen da aka kama dai […]