Home » Posts tagged with » Ibrahim Wakala Liman

Sasantawa Tsakanin Gwamnatin Zamfara Da Mahara: Akwai Sauran Rina A Kaba

Sasantawa Tsakanin Gwamnatin Zamfara Da Mahara: Akwai Sauran Rina A Kaba

– Mun Yi Haka Ne Don Tsaron Lafiya Da Dukiyar Jama’a —Gwamnati – Abin Da Ya Sa Tun Farko Muka Dauki Makamai —Wasu Maharan – Mun Aje Makamanmu Don A Zauna Lafiya —Shugaban ’Yan Sa-kai A watannin baya ne gwamnatini jihar Zamfara ta kira wani taro, wanda ya hada da Sarakuna masu fada a ji […]