Home » Posts tagged with » Ile Ife

‘Jami’an tsaro sun fara kama masu hannu a rikicin Ile Ife’

‘Jami’an tsaro sun fara kama masu hannu a rikicin Ile Ife’

Wani bincike ya nuna cewa yanzu haka mutane guda biyar da ake zargi da kitsa rikicin Ile Ife wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 30 na hannun jami’an tsaro. Mutanen dai su ne: Misis Kuburat Escort Jagaban Sabo Mista Abiodun Damola Jimoh. Tuni dai gwamnatin kasar, ta ce za ta hukunta duk mutumin […]