Home » Posts tagged with » Ilham Aliyev

Azerbaijan: Shugaban kasa ya nada matarsa mataimakiya

Azerbaijan: Shugaban kasa ya nada matarsa mataimakiya

Shugaban kasar Azerbaijan Ilham Aliyev, ya nada matarsa Mehriban, a matsayin mataimakiyar shugaban kasa ta farko. A bara ne dai aka samar da gurbin wannan matsayin a jerin sauye-sauyen da aka yi wa kundin tsarin mulkin kasar. Mehriban Aliyeva dai ‘yar wata zuria’a ce ta masu karfin iko a kasar. Ta yi karatun likita, amma […]