Home » Posts tagged with » India

Za a bai wa masu shirin haihuwa ƙarin kuɗi a India

Za a bai wa masu shirin haihuwa ƙarin kuɗi a India

Majalisar dokokin kasar India ta zartar da wata doka da ta bai wa mata ma’aikata masu juna biyu hutun mako 26 daga wanda suke yi na mako 12 a yanzu tare da biyansu albashi. Dole ne dukkan kamfanin da ke da ma’aikata fiye da goma ya yi aiki da sabuwar dokar. Ministan kwadago na kasar […]

Jagoran Musulmi a India ya rasu

Jagoran Musulmi a India ya rasu

Daya daga cikin shugabannin Musulmi a kasar Indiya, Syed Sahhabuddin, ya rasu yana da shekara 82 a duniya bayan doguwar jinya, kuma tuni aka yi jana’izarsa daidai da koyarwar addinin musulunci. Syed Shahabuddin jami’in difilomasiyya ne kana daga bisani ya zama dan siyasa. Ya taka rawar gani wajen tabbatar da an haramta littafin nan mai […]

An hana sayar da Coca-Cola a India

An hana sayar da Coca-Cola a India

‘Yan kasuwa a garin Tamil Nadu da ke kudancin Indiya sun hana sayar da lemukan Koka-kola da Pepsi domin a rika sayen lemukan da ake hadawa a cikin gida. A ranar Laraba ne dai aka fara daina sayar da lemukan wandanda manyan kungiyoyin ‘yan kasuwan biyu suka bayar da shawarar a yi hani ga sayensu. […]

India: Dan siyasa ya bai wa wurin bauta kudin gwamnati

India: Dan siyasa ya bai wa wurin bauta kudin gwamnati

An soki lamirin wani dan siyasar kasar Indiya, bayan da ya kashe dala 750 na kudin gwamnati wajen sayen gwala-gwalan da ya bayar sadaka ga wani wurin bauta. Chandrashekkhar Rao ya bayar da sadakar ne ga wani fitaccen wajen bautar addinin Hindu mai suna Tirumala, saboda nuna farin ciki da kirkiro wata sabuwar jiha mai […]