Home » Posts tagged with » ISIS

Harin bama-bamai ya kashe ‘yan Iraqi 40 a Syria

Harin bama-bamai ya kashe ‘yan Iraqi 40 a Syria

Wani harin bama-bamai da aka kai a Damascus, babban birnin kasar Syria ya yi ajalin ‘yan Iraqi 40 kana ya jikkata 120, a cewar gwamnatin ta Iraqi. An kai harin ne kusa da makabartar Bab al-Saghir, wacce ake binne mabiya Shia, kuma an ce an hari mutanen da suka je makabartar domin yi wa waliyyai […]

Jordan ta rataye mutum 10 saboda aikata ta’addanci

Jordan ta rataye mutum 10 saboda aikata ta’addanci

Kasar Jordan ta kashe fursunoni 15, ciki har da mutum 10 da aka samu da laifin kai hare-haren ta’addanci. Fursunonin, wadanda duka ‘yan kasar ta Jordan ne an rataye su ne da sanyin safiyar ranar Asabar a Amman, babban birnin kasar. Ragowar biyar din da ba a samu da laifin ta’addanci ba an kashe su […]

Dakarun Syria sun sake kwato birnin Palmyra daga hannun IS

Dakarun Syria sun sake kwato birnin Palmyra daga hannun IS

Dakarun kasar Syria da masu mara musu baya na kasar Rasha sun ce sun sake kwato daukacin birnin Palmyra daga hannun kungiyar IS. An ba da rahoton cewa dakarun sun kutsa can cikin birnin na Palmyra–bayan da mayakan IS suka fice. A karon farko da suka shiga birnin mayakan ISIS sun fara da lalata gine-ginen […]