Home » Posts tagged with » Islamic State

Jordan ta rataye mutum 10 saboda aikata ta’addanci

Jordan ta rataye mutum 10 saboda aikata ta’addanci

Kasar Jordan ta kashe fursunoni 15, ciki har da mutum 10 da aka samu da laifin kai hare-haren ta’addanci. Fursunonin, wadanda duka ‘yan kasar ta Jordan ne an rataye su ne da sanyin safiyar ranar Asabar a Amman, babban birnin kasar. Ragowar biyar din da ba a samu da laifin ta’addanci ba an kashe su […]

Harin iska mai guba ya jikkata fararen hula a Iraqi

Harin iska mai guba ya jikkata fararen hula a Iraqi

Fararen hula 12 ne suka samu raunuka a kasar Iraqi, a wani harin da aka bayyana cewa na sinadarin iskar gas mai guba ce a kan birnin Mosul. An harba wasu rokoki ne a birnin wanda har yanzu mayakan IS ke iko da bangaren yammacinsa, ko da yake, ya zuwa yanzu ba a ce ga […]

Dakarun Syria sun sake kwato birnin Palmyra daga hannun IS

Dakarun Syria sun sake kwato birnin Palmyra daga hannun IS

Dakarun kasar Syria da masu mara musu baya na kasar Rasha sun ce sun sake kwato daukacin birnin Palmyra daga hannun kungiyar IS. An ba da rahoton cewa dakarun sun kutsa can cikin birnin na Palmyra–bayan da mayakan IS suka fice. A karon farko da suka shiga birnin mayakan ISIS sun fara da lalata gine-ginen […]

Trump ya yi wa majalisa jawabi a karon farko

Trump ya yi wa majalisa jawabi a karon farko

A jawabi na farko da ya yiwa ‘yan majalisar dokokin Amurka tun bayan shan rantsuwar kama aiki a watan da ya wuce, shugaba Trump ya yi alkawarin yin garanbawul ga manufofin kasar. Ya ce lokaci ya yi da ya kamata Amurkawa su tabbatar da mafarkinsu, zai bukaci majalisa ta sanya hannu dan fitar da dala […]

Mosul: Yadda aka yi ruwan bama-bamai a fagen daga

Mosul: Yadda aka yi ruwan bama-bamai a fagen daga

A karshen makon da ya gabata ne kimanin mazauna birnin Mosul 2,500 suka tsere daga Yammacin birnin, wanda ke karkashin ikon kungiyar da ke ikirarin kafa daular Musulunci IS, na tsawon shekara uku. Kungiyoiyin bayar da agaji sun yi kiyasin cewar kimanin mutum 750,000 aka yi wa kawanya a Yammacin Mosul, wadanda suka kasa tserewa […]

Zamu kare wuraren tarihi daga barnar IS- UNESCO

Zamu kare wuraren tarihi daga barnar IS- UNESCO

Hukumar Raya Ilmi da Kimiya da Al’adu ta Majalisar Dinkin Duniya, UNESCO, ta ce barnar da mayaka na kungiyar IS suka yi ga wuraren tarihi a Iraqi ta fi yadda aka yi fargabar masu tayar da kayar bayan za su yi tun farko. Shugabar hukumar ta UNESCO, Irina Bokova, ta ce hukumar na son kange […]

Iraqi ta fara ‘samun galaba’ kan IS a Mosul

Iraqi ta fara ‘samun galaba’ kan IS a Mosul

Daruruwan motocin yaki ne dai bisa rakiyar jiragen yaki na sama, suka kutsa yankin da safiyar Lahadi. Tun da sanyin safiyar Lahadin ne dai sojojin Iraqin suka karbe kauyuka da dama da ke kusa da birnin. Wani janar din sojan kasar, Abdulamir Yarallah, a wata sanarwa, ya ce, an kama kauyuka guda biyu da suka […]