Home » Posts tagged with » Jose Mourinho

Mata ba zai buga sauran wasannin Man Utd ba

Mata ba zai buga sauran wasannin Man Utd ba

Dan wasan tsakiya na Manchester United Juan Mata ba zai buga wasannin da suka ragewa kungiyar ba saboda tiyatar da aka yi masa a cinyarsa. An yi wa dan wasan dan kasar Spain tiyata a watan jiya sai dai ya yi tsammanin zai buga wasannin da suka ragewa kungiyar a kakar wasa ta bana. Sai […]

Kofin Europa: Mourinho ya ajiye Wayne Rooney

Kofin Europa: Mourinho ya ajiye Wayne Rooney

A ranar Alhamis din nan ne za a yi wasanni takwas na cin kofin kwallon kafa naTurai na Europa, karon farko na zagayen kungiyoyi 16, inda Man United za ta kara da FC Rostov ta Rasha. A wasan, Rostov tana gida da Manchester United din, wadda za ta yi wasan ba tare da dan bayanta […]

Man United ta barar da damarta – Jose Mourinho

Man United ta barar da damarta – Jose Mourinho

Kocin Manchester United Jose Mourinho ya ce kasa lashe wasan da suka tashi 1-1 da Bournemouth shi ne ya fi daminsa ba wai abubuwan da suka faru a karawar ba. Mun zubar da damarmu, saboda mun samu damar zura kwallaye hudu ko biyar a zagayen farko na wasan, in ji Mourinho. Wannan sakamako ya sa […]

Man U za ta kara da FC Rostov a gasar Europa League

Man U za ta kara da FC Rostov a gasar Europa League

An hada Manchester United da kungiyar kwallon kafa ta FC Rostov da ke Rasha a matakin sili daya kwale na gasar Europa League. United, wadda masharhanta ke yi wa kallon masu samun nasara a gasar, su kadai ne kungiyar kwallon kafa ta Birtaniya da ke cikin gasar cin kofin Europa League. Kungiyar ta Jose Mourinho […]

Rooney na tare da United-Mourinho

Rooney na tare da United-Mourinho

Dan wasan gaban Manchester United, Wayne Rooney, zai buga wasan karshe na gasar cin kofin EFL inda United za ta kara da Southampton, inji kociya Jose Mourinho. Keftin din tawagar England in bai buga wasannin United uku da suka wuce ba bayan ya ji ciwo a guiwa. Mourinho ya ce: “Yana cikin koshin lafiya, ya […]