Home » Posts tagged with » Kabiru Mai Sabulu

An Yi Bikin Kaddamar Da Littafin Tarihin Giwar Sarkin Kano

An Yi Bikin Kaddamar Da Littafin Tarihin Giwar Sarkin Kano

A ranar lahadi 19\2\2017 aka yi bikin kaddamar da littafin tarihin rayuwar Uwargidan Mai Martaba Sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi II, CON mai suna¬† (Giwar Sarkin Kano), Hajiya Fulani Sadiya Ado Bayero, wanda Sani Ali Kofar Mata ya rubuta. Littafin dai ya kunshi tarihi da gwagwarmayar da Gimbiya Fulani Sadiya Bayero ta yi tun daga […]