Home » Posts tagged with » Kaduna

An sa tsaro sosai a hanyar Abuja-Kaduna

An sa tsaro sosai a hanyar Abuja-Kaduna

Rahotanni na cewa gwamnatin Najeriya ta kara saka matukar tsaro a kan titin da ke tsakanin babban birnin kasar Abuja, zuwa garin Kaduna. Wannan na zuwa ne bayan da aka rufe filin jiragen saman Abuja na wucin-gadi domin a gyara shi, inda aka karkatar akalar jiragen da ke sauko zuwa Kaduna. Hakan na nufin a […]

An ceto Jamusawan da aka yi garkuwa da su a Nigeria

An ceto Jamusawan da aka yi garkuwa da su a Nigeria

Bayanai da dumi-duminsu na ce wa an ceto turawan Jamus din nan guda biyu da aka yi garkuwa da su a yankin Kagarko da ke jihar Kaduna. A ranar Laraba ne dai rundunar ‘yan sandan jihar ta tabbatar da yin garkuwa da Farfesa Peter Breunig da Johannes Buringer wadanda suka kwashe fiye da shekara goma […]

Fasinja na rububin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna

Fasinja na rububin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna

“Amfanin jirgin nan yana da yawa, musamman ma ta fannin tsaro da farashi mai rahusa, ga shi kuma yana rage gajiyar hanya” in ji Lauya Ummu Abubakar Daba, wata fasinja da ta hau jirgin kasa na zamani da ke jigila daga Abuja zuwa Kaduna. Wakilin BBC Ibrahim Isa, wanda ya yi bulaguro da jirgin daga […]

An sace Jamusawa biyu a Kaduna

An sace Jamusawa biyu a Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce wasu ‘yan bindiga sun sace wadansu Jamusawa biyu a jihar Kaduna da ke Arewacin kasar. Wani mai magana da yawun ‘yan sandan kasar ya ce an sace mutanen ne da safiyar ranar Laraba. Rundunar ‘yan sandan ta ce Jamusawan na daga cikin tawagar masu binciken ma’adinan kasa a kauyen […]

An kafa dokar hana fita a kudancin Kaduna

An kafa dokar hana fita a kudancin Kaduna

Majalisar tsaron ta jihar Kaduna a Najeriya ta ayyana dokar ta-baci a kananan hukumomi biyu a kudancin jihar domin kwantar da wani sabon rikicin da ya barke a can. Wata sanarwar da mai magana da yawun gwamnan jihar, Samuel Aruwan, ya fitar ta ce an umurci jami’an tsaron da ke kananan hukumomin Jama’a da Kaura […]

Yadda rikicin Kudancin Kaduna ke tsorata masu zuba jari

Yadda rikicin Kudancin Kaduna ke tsorata masu zuba jari

Tashe-tashen hankulan da suke faruwa a tsakanin mazauna yankin Kudancin Jihar Kaduna da suke kawo barazana ga tsaro tare da haifar da kashe-kashen mutanen da ake zargin ’yan bindiga na aikatawa a wasu kananan hukumomi a yankin na matukar jawo koma-baya ga harkokin kasuwanci da tattalin arzikin yankin. Rikici na baya-bayan nan ya samo asali […]