Home » Posts tagged with » Kano Pillars

Pillars da Nasarawa United sun raba maki

Pillars da Nasarawa United sun raba maki

Kungiyar Kano Pillars ta tashi wasa kunnen doki 1-1 tsakanin ta da Nasarawa United a wasan mako na 16 a gasar Firimiyar Nigeria da suka yi a ranar Laraba. Pillars ce ta fara cin kwallo ta hannun Mubarak Said a minti na tara da fara tamaula, yayin da Nasarawa United ta farke ta hannun Adamu […]