Home » Posts tagged with » Kebbi

Shinkafa ta fi fetur a arzikin Nigeria — Gwamna Atiku

Shinkafa ta fi fetur a arzikin Nigeria — Gwamna Atiku

Yanzu ga alama babu abinda ya fi damun talaka a Najeriya, kamar batun kayan abinci da tsadarsa, ko da ya ke dai gwamnatoci da daidaikun mutane da dama a kasar na cewa an dade ba a yi noma musamman na shinkafa mai yawa irin na bana ba. To sai dai gwamnan jihar Kebbi dake arewacin […]

Kebbi Ta Dukufa Wajen Noman Shinkafa Da Alkama

Kebbi Ta Dukufa Wajen Noman Shinkafa Da Alkama

Shekara daya da rabi bayan kaddamar da shirin ba da tallafin noman rani na shinkafa da alkama a Birnin Kabbi mutane da dama ne suka koma gona lamarin da ya sa jihar ta kama turbar samar da shinkafa da alkama da ka iya wadatar da Najeriya. WASHINGTON D.C. — Garba Muhammad Bindiga Karaye kwamishanan gona […]