Home » Posts tagged with » Kim Jong-Nam

Malaysia: An yaudari matan da suka kashe Kim Jong-nam

Malaysia: An yaudari matan da suka kashe Kim Jong-nam

Masu shigar da kara na gwamnatin kasar Malaysia su na tuhumar matan nan biyu da aka kama tun da fari, da kisan dan uwan shugaban Koriya ta Arewa Kin Jong-un. Ana zargin Siti Aisyah yar kasar Indonesia ce, sai kuma Doan Thi Houng ‘yar kasar Vietnam da shafawa Kim Jong-nam wani mai a fuska da […]