Home » Posts tagged with » La Liga

Barcelona ta hau teburin La Liga bayan ta ci Sporting Gijon 6-1

Barcelona ta hau teburin La Liga bayan ta ci Sporting Gijon 6-1

Barcelona ta sake darewa kan teburin La Liga bayan da ta yi kaca-kaca da Sporting Gijon da ci 6-1 a Camp Nou. Lionel Messi ne ya fara daga ragar bakin da ka a minti na tara, sannan Rodriguez ya ci kansu minti biyu tsakani. Sporting ta samu damar rama kwallo daya lokacin da aka kai […]

Valencia ta shammaci Real Madrid 2-1

Valencia ta shammaci Real Madrid 2-1

Real Madrid ta sha kashi a karo a biyu a gasar La Liga a bana, inda Valencia a gidanta ta shammace ta da ci 2-1. Tsohon dan wasan gaba na West Ham Simone Zaza ne ya fara ci wa masu masaukin bakin kwallo minti 4 da shiga fili, sannan kuma minti 5 tsakani sai Fabian […]

‘Ba mu fara tunanin mai maye gurbin Enrique ba’

‘Ba mu fara tunanin mai maye gurbin Enrique ba’

Kungiyar Barcelona ta ce ba ta da wani shiri na maye gurbin kocinta Luis Enrique, wanda zai san makomarsa ta aikin koci a watan Afrilu. Kwantiragin Enrique za ta kare ne a karshen kakar wasannin bana, kuma a ranar Lahadi ne magoya bayan kungiyar suka yi masa sowa bayan da kungiyar Leganes ta lallasa su […]