Home » Posts tagged with » Lagos

An rusa gidajen mazauna gabar teku 4,000 a Lagos

An rusa gidajen mazauna gabar teku 4,000 a Lagos

Kungiyoyin kare hakkin dan’adam a Najeriya sun ce ‘yan sanda sun rusa gidaje na fiye da mutum dubu hudu a wani yanki da ke gabar tekun, a cikin birnin Lagos na Kudancin kasar. Kungiyoyin sun ce matakin na ‘yan sandan ya keta wani umarnin kotu, wadda ta ce kamata ya yi su shiga tsakani domin […]