Home » Posts tagged with » Libya

An sa dokar hana mata bulaguro ba muharrami a Libya

An sa dokar hana mata bulaguro ba muharrami a Libya

Shugaban rundunar sojin kasar Abdul Razzaq Al-Naduri, ne ya sanya wannan dokar. Umarnin ya hada da haramta musu hawa jirgi don tafiya wata kasa su kadai ba tare da muharrami ba a filin jirgin saman Labraq da ke Kudancin kasar. A karshen makon da ya gabata ne dokar ta fara aiki kuma ta jawo cece-kuce […]

An Dawo Da ‘Yan Najeriya Sama Da 160 Daga Libya

An Dawo Da ‘Yan Najeriya Sama Da 160 Daga Libya

WASHINGTON D.C. — Wadannan dai sune ‘yan Najeriya, na farko da aka tasa keyarsu zuwa gida a wannan shekarar. Hukumar ba da agajin gaggawa a Najeriya, watau NEMA, na ci gaba da karbar ‘yan Najeriyan, da ake dawowa da su daga kasar ta Libya. Ko a jiya ma sai da hukumar ta NEMA, ta karbi […]