Home » Posts tagged with » Lionel Messi

Barcelona ta kafa tarihin da ba a taba yi ba

Barcelona ta kafa tarihin da ba a taba yi ba

Barcelona ta kafa tarihi a gasar Zakarun Turai ta Champions League bayan da ta zamo kulob din farko da ya cancanci zuwa wasan dab da kusa da na karshe duk da rashin nasarar da ya samu a zangon farko na ajin kungiyoyi 16. A zangon na farko na wasan dai kulob din Paris St-Germain ya […]

Barcelona ta hau teburin La Liga bayan ta ci Sporting Gijon 6-1

Barcelona ta hau teburin La Liga bayan ta ci Sporting Gijon 6-1

Barcelona ta sake darewa kan teburin La Liga bayan da ta yi kaca-kaca da Sporting Gijon da ci 6-1 a Camp Nou. Lionel Messi ne ya fara daga ragar bakin da ka a minti na tara, sannan Rodriguez ya ci kansu minti biyu tsakani. Sporting ta samu damar rama kwallo daya lokacin da aka kai […]

Shin akwai yiwuwar samun dan wasa kamar Messi a Nigeria?

Shin akwai yiwuwar samun dan wasa kamar Messi a Nigeria?

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona na shirin kaddamar da kwalejin horarwa ta kwallon kafa a Legas, birni mafi girma kuma cibiyar kasuwancin Najeriya. Kwalejin wadda za ta zama irinta ta farko a nahiyar Afirka, za a tafiyar da ita bisa tsarin babbar kwalejin kungiyar ta ‘La Masia Academy’ da ke kasar Sifaniya. Ita dai wannan […]